An tsinci jariri sabon haihuwa

No comments

A zazu na da na yi na dirane a unguwar Jaen dake karamar hukumar Gwale inda aka tsinci wani jariri a yankin Dango dake unguwar ta Jaen wanda aka haifeshi a jiya aka jefar da shi tsakan kanin wasu babura biyu a cikin zani cibiyar da alama an tsinka ta jini ya na zuba sai dai tini aka yi masa wanka wanda kuma mai unguwar wato mai unguwa Ya’u ya mika shi zuwa gidan marayu domin cigaba da kula da lafiyarsa wanda har wasu Dattijawa su ka ja hankalin iyaye tare da ‘yan mata da su daina zuwa shagon samari.

No Comments Yet.

Leave a comment

  • Mu na marhaba da masu sauraron mu.
  • Ku kasance da wannan tasha domin samun bayanin halin da birnin Kano ke ciki.
  • Constitutional Scholars To Sue Donald Trump Over D.C. Hotel And Other Businesses
close