ko meyasa khadiri ikhana ya ajiye aikinsa.

No comments

A yammacin jiyane mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kano pillars khadiri ikhana ya ajiye aikinsa daga kungiyar kwallon kafa ta kano pillars. jami’in hulda da da jmaa na kungiyar Idris lirwanu malikawa shine ya bayyana hakan cewa duk da mai horas da kungiyar bai bayyana hakan  ba amma ya shaidawa manema labarai cewa yabar aikinsa.

wakilin mu a fagen a fagen wasanni Tijjani Adamu ya rawaito cewa tun bayan rashin nasara da kungiyar tayi a gida a wasannin ta da Akwa united ta ajiye mai horaswar a gefe gefe wanda ta yi wasanni biyu ba tare dashi ba.

No Comments Yet.

Leave a comment

  • Mu na marhaba da masu sauraron mu.
  • Ku kasance da wannan tasha domin samun bayanin halin da birnin Kano ke ciki.
  • Constitutional Scholars To Sue Donald Trump Over D.C. Hotel And Other Businesses
close