About: Aisha Bello Ringim

Recent Posts by Aisha Bello Ringim

GWAMNATIN JIHAR KANO ZA TA KASHE SAMA DA NAIRA BILIYAN 26 WAJEN BUNKASA HARKOKIN SAMAR DA RUWAN SHA A FADIN JIHAR

No comments
Gwamnatin jihar kano za ta kashe sama da naira biliyan 26 wajen bunkasa harkokin samar da ruwan Sha a fadin jihar nan. Gwamnan jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan yayin gabatar da kunshin kasafin kudin badi a zauren majalisar dokokin jihar kano da safiyar yau Laraba. Yace duba da mahimmancin da ruwan Sha ke
more

GAMAYYAR KUNGIYAR JAMI’AR KIMIYA DA FASAHA TA JIHAR KANO DAKE WUDIL NA YUNKURIN SHIGA YAJIN AIKI NA GARGADI MATUKAR BA’A BIYASU KUDADEN SU BA

No comments
Gayyamar kungiyar jamiar kimiya da fasaha ta jihar kano dake wudil sun sha alwashin shiga yajin aiki na gargadi daga ranar 19 zuwa 26 ga watan da muke ciki, matukar gwamnatin jihar kano bata biya su kudaden masu fuskantar hadari a wuraren aiki ba. A wata sanarwa da shugaban kungiyar kwamared bamali muktar umar ya sanyawa
more

WANDA AKE ZARGIN DA DAUKAN HOTON BIDIYON GWAMNAN KANO YA CE ZAI BAYYANA A GABAN KWAMITIN DA KE BINCIKEN AL’AMAMARIN IDAN GWAMNAN MA ZAI ZO

No comments
Mutumin da ake zargin ya dauki hoton bidiyon dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar daloli daga hannun’yan kwangila, ya ce zai bayyana a gaban kwamitin dake bunciken al’amarin matukar shima Gandujen zai zo da kansa ba sakoba. Hakan dai na kunshe ne cikin wata wasika da lauyan mai fallasar, Barista Sa’idu Muhammad Tudun Wada,
more

SHUGABAN KASA YA CE ZAI KIRAWO TARON MAJALISAR ZARTAWA TA TARAYYA DON DUBA BATUN KARA ALBASHIN MA’AITA

No comments
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta tarayya don duba batun albashi mafi karanci na naira dubu 30. Shugaban ma’ajin kungiyar ta kasa, Kwamrade Ibrahim Khlalil ne ya tabbatarwa da gidan rediyon Dala ta wayar tarho a
more

Recent Comments by Aisha Bello Ringim

    No comments by Aisha Bello Ringim yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close