About: Aisha Bello Ringim

Recent Posts by Aisha Bello Ringim

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KANO YA RUBUTA WASIKA GA HUKUMAR ‘YAN SANDA DA HUKUMAR TSARO TA FARIN KAYA INDA YA BAYYANA CEWA ANA BARAZANA DA RAYUWARSA

Comments are closed
Mataimakin Gwamnan Jihar kano Farfesa Hafizu Abubakar ya rubuta wata wasika ga Hukumar ‘yan sanda da Hukuma tsaro ta farin kaya, SSS, inda ya bayyana cewa ana barazana da rayuwarsa da kuma yunkurin tunbukeshi daga kan mukaminsa na mataimakin gwamna. Farfesa Hafizu Abubakar ya aike da wasikar ne a jiya, inda ya ke rokon hukumomin da
more

INUWAR JAMA’AR KANO TA FAYYACE WASU KALUBALE DATA FUSKANTA A BANA WAJEN GUDANAR DA AYYUKANTA

Comments are closed
Inuwar Jama’ar Kano tace kalubalen da ta fuskanta a shekarar da ta gabata ya biyo bayan karancin kudin shiga da ta fuskanta a shekarar 2017. Wata takarda mai dauke da sahannun Shugaban Inuwar Jama’ar Kano Alhaji Sani Zango,yayin taron sun a shekara shekara da ta saba gudanarwa. A wata takarda mai dauke da sa hannun Daraktan Inuwar
more

SABON SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI TA JIHAR KANO YA GABATAR DA JAWABIN KAMA AIKI

Comments are closed
An tsige shugaban majalisar dokoki ta jihar Kano Yusuf Abdullahi Ata. A wani zaman da ‘yan majalisar sukayi da sanyin safiyar nan, ‘yan majalisa 27 ne daga cikin 40 suka kada kuri’ar tsige shugaban bisa zargin alundahanar kudade da kuma rashi iya tafiyar da shugabanci. Nan take dai ‘yan majalisar suka maye gurbinsa da mataimakin sa Kabiru
more

WANI MASANI A FANIN FASAHA YA SHAWARCI GWAMNATIN TARAYYA TA GAGGAUTA ZUBA JARI A FANNIN FASAHA DON TA INGANTA TATTALIN ARZIKIN KASAR NAN

Comments are closed
Wani masani a fannin fasaha Mista Adetolani Eko, ya shawarci Gwamnatin Tarayya ta gaggauta zuba jari a fannin fasaha don ta inganta tattalin arzikin kasar nan. Mista Adetolani Eko ya ambata haka ne a yayin taron baje koli na fasaha karo na biyu na bana da ya guduna a jahar Legas. Taken taron shine Samar da
more

MASANA HARKOKIN SHARI’A DA DOKA SUNCE KUNDIN TSARIN MULKIN KASAR NAN YA BAIWA KOWANNE DAN KASA DAMAR SAMUN ILIMI KYAUTA

Comments are closed
Masana harkokin shari’a da doka sunce kundin tsarin mulkin kasar nan, sashi na sha takwas da cikin baka ya baiwa kowanne dan kasa damar samun ilmi kyauta. Wani lauya mai zaman kan sa a nan Kano Barrister Yakubu Abdullahi Dodo ne ya bayyana haka jim kadan bayan kammala shirin shari’ah a aikace na nan
more

GWAMNATIN TARAYYA TA KAMMALA SHIRI DOMIN RARRABA MUTANEN DA SUKA SAMI NASARAR CAN-CANTAR SHIGA AIKIN N-POWER ZAGAYE NA BIYU

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta kammala shiri tsaf domin rarraba mutanen da suka sami nasarar can-cantar shiga aikin N-Power zagaye na biyu har su dubu 300 a wuraren aiki daban-daban a farkon watan Afirilu mai kamawa. Sanarwar ta fito daga bakin mataimaki na musaman kan harkokin labarai ga mataimakin shugaban kasa Laolu Akande, ya bayyana hakan a daren
more

Recent Comments by Aisha Bello Ringim

    No comments by Aisha Bello Ringim yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close