Wasu ‘yan bindiga sun kai hari akan wasu kauyukan Fulani biyar na karamar hukumar Lau a jihar Taraba. Bayan kona gidaje da dukiya ‘yan bidnigar sun kuma yi awon gaba da shanu sama da dari biyar. Rahotanni na nuni da cewa, lamarin ya jefa daruruwan mutane da suka hada da mata da yara cikin wani mawuyacin hali
more