About: Aisha Bello Ringim

Recent Posts by Aisha Bello Ringim

WANI LIKITA A NAN KANO YA YI KIRA GA AL’UMMA DA SU RINKA ZIYARTAR AASIBITI DON DUBA LAFIYAR IDANUN SU A KAN LOKACI

Comments are closed
Wani kwararren Likitan bangaren Idanu a Asibitin kwararrun na Murtala Muhammad a nan Kano, Dakta Usman Mijinyawa, ya yi kira ga al’umma da su rinka ziyartar Asibiti don duba lafiyar idanun su a kan lokaci, ba wai sai sun sami matsala da ta jibanci idanun su ba. Dakta Usman Mijinyawa ya bayyana hakan ne yayin zantawar
more

AN GARGADI AL’UMMA DA SU GUJI CIN ZARAFIN YARA MATA

Comments are closed
Shugaban Kungiyar kare hakkin Dan’adam da Jin kai ta kasa, Alhaji Muhammad Bello Gadon Kaya, ya gargadi al’umma da su guji cin zarafin yara mata, musamman a wannan zamani da muke ciki. Muhammad Bello Gadon kaya, ya bayyana hakan ne yayin ganawar sa da gidan rediyon Dala, a wani bangare na bikin yara mata na duniya
more

AN KARRAMA BATUREN ‘YANSANDAN DAWAKIN TOFA BISA KOKARIN DA SUKAYI NA DAKILE YUNKURIN DAUKE WANI MUTUM DA MASU GARKUWA DA MUTANE SUKA YI

Comments are closed
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karrama baturen ‘yansandan dawakin Tofa SP Ahmad Hamza, bisa namijin kokarin da jami'an sa sukayi na dakile yunkurin dauke wani mutum da masu garkuwa da mutane sukayi. Kakakin rundunar a nan Kano SP Magaji Musa Majiya, ya bayana cewar a ranar 3 ga watan da ya gabata ne, wasu da ba’a
more

AN BUKACE AL’UMMA DA SU RINKA TALLAFAWA GIDAJEN MASU RANGWANIN HANKALI

Comments are closed
Mai kula da gidan masu rangwamin hankali na Dorayi dake karamar hukumar Gwale, Aminu Garba Suleman, ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa irin wadannan gidajen na masu fama da lalurar ta tabin kwakwalwa da kayayyaki musamman ma a lokutan sanyi da yake karatowa. Aminu Garba, ya bayyana hakan ne yayin ganawar sa da gidan rediyon
more

RUNDUNAR ‘YAN SANDAR JIHAR IMO TA SAMU NASARAR CETO SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR IHIALA DA AKA SACE

Comments are closed
Rundunar ‘yan sandar jihar Imo ta samu nasarar ceto shugaban karamar hukumar Ihiala dake jihar Anambra, mai suna Ifeanyi Odimegwu, da dansa Tochi Odimegwu da kuma direbansa Boniface Uche wadanda suka yi garkuwa da su. Kwamishinan ‘yan sandar jihar Imo Dasuki Galadanchi ne ya bayyana hakan a garin Owerri, inda ya ce, an sace shugaban
more

Recent Comments by Aisha Bello Ringim

    No comments by Aisha Bello Ringim yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close