About: Aisha Bello Ringim

Recent Posts by Aisha Bello Ringim

PRAMINISTAN BIRTANIYA ZATA FARA RANGADI A NAHIYAR AFRIKA

Comments are closed
A karon farko tun bayan zamowa firai minister Birtaniya a shekarar 2016, Theresa May za ta ziyarci nahiyar Afrika. Misis May za ta fara ziyartar Afrika ta Kudu ne a gobe Talata kafin ta iso Najeriya sannan ta je da Kenya, a cikin shirinta na bunkasa ciniki da nahiyar bayan Birtaniya ta fice daga Tarayyar Turai. Ta
more

KWAMISHINAN LAFIYA NA KANO YAYI KIRA GA MA’AIKATAN LAFIYA DA SU RINKA HADA KANSU WANJEN TAFIYAR DA AYYUKANANSU

Comments are closed
Kwamishinan lafiya na jihar kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso yayi kira ga ma'aikatan lafiya da su rinka hada kansu wajen tafiyar da ayyuka bai daya ba tare da nuna banbanci atsakanin juna ba. Kwamishinan ya bayyana hakan ne yayin wani taro da kungiyar Dalibai masu karanta ilimi sanin halayyar Dan adam wato Psychology na jami’ar Yusuf
more

KASAR TURKIYA TA KARA KUDIN HARAJI KAN KAYAN AMURKA DAKE SHIGOWA KASAR

Comments are closed
Kasar Turkiya ta kara kudin haraji kan kayan Amurka dake shigowa kasar, a wani matsayi na mayar da martani, kan Amurkan. A jiya Laraba ne dai Fadar White House ta Amurka, tayi Ala wadai da Karin kudin harajin da kasar Turkiyya tayi wa Amurka akan kayayyakin Amurka da ake shiga dasu cikin kasar. Wannan dai shine fito
more

GWAMNAN JIHAR PLATO YA CE ZAMAN LAFIYA YA DAWO JIHAR

Comments are closed
Gwamnan jihar Plato Simon Lalong ya ce, yanzu haka zaman lafiya ya dawo Jihar, sakamakon matakan da gwamnatin jihar ta dauka tare da taimakon gwamnatin tarayya. Gwamna Lalong, ya ce yana wurin zaben shugabannin jam’iyyarsa na kasa ya ji labarin kashe kashe ya barke a jiharsa, nan take ya nemi komawa jihar. tsawon shekaru uku kenan
more

GWAMNAN JIHAR YA TURA MALAMAN MAKARANTUN FIRAMAREN JIHAR KARO ILIMI

Comments are closed
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya tura malaman makarantun firamaren Jihar har su dubu biyar, domin su karo ilimi don samun horo na musamman akan fannin na koyarwa. Obaseki, ya ce malaman makarantun zasu karo ilimi ne a karkashin hukumar ilimin bai daya ta jihar don ganin an inganta harkar koyo da koyarwa a makarantun firamaren
more

RUNDUNAR ‘YAN SANDAN ZAMFARA TA SAMU NASARAR CAFKE ‘YAN TA’ADDA TARE DA KWATO BINDIGOGI

Comments are closed
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce, ta samu nasarar cafke ‘yan ta’adda 20 tare da kwato wasu bindigogi guda 7 daga maboyarsu a wurare daban daban. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mista Kenneth Ebrimson ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Gusau, ya kuma ce, sashi na musamman da shugaban rundunar ‘yan sanda ta
more

Recent Comments by Aisha Bello Ringim

    No comments by Aisha Bello Ringim yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close