About: Aisha Bello Ringim

Recent Posts by Aisha Bello Ringim

AN JANYE SAMMACEN KAMA SHUGABAN HUKUMAR ZABE MAI ZAMAN KANTA

Comments are closed
Kotun Daukaka Kara dake Abuja, ta janye sammacen kama Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. Kotun dai karakshin Mai Shari’a Stephen Pam, na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja shine ya bada sammacen a ranar 8 Ga watan Agusta, inda ya umarci babban sfetan ‘yansandan kasa Ibrahim K Idris, da
more

FADAR SHUGABAN KASA TAYI MAGANA GAME DA LABARIN DA KE CEWA SHUGABAN KASA NA FUSKANTAR MATSIN LAMBA DAGA MANYAN KASASHEN DUNIYA

Comments are closed
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da labarin da wasu jaridun kasar nan suka wallafa da ke cewa shugaba Buhari na fuskantar matsin lamba daga manyan kasashen duniya kan ya jingine aniyarsa ta neman wa'adin shugabanci na biyu. A jiya talata ne Jaridar Daily Independent ta wallafa labarin mai taken Buhari na fuskantar matsim
more

MA’AIKATAN KIWON LAFIYA TA KASAR CONGO SUN CE MATSALAR BARKEWAR CUTAR EBOLA A BAYA-BAYAN NAN TA SHAFI WANI LARDI NA BIYU

Comments are closed
Ma`aikatar kiwon lafiya ta kasar congo sun ce matsalar barkewar cutar Ebola a baya-bayan nan, ta shafi wani lardi na biyu. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da jami’an kiwon lafiya suka dukufa wajen gwajin makarin wannan cuta. Jami’an na kiwon lafiya, na fatan yin amfani da sabon maganin, wanda ya samo asali daga wani da
more

HUKUMAR ZABE TA KASA TA KARA WA’ADIN RAJISTAR ZABE

Comments are closed
Hukumar zabe ta kasa INEC ta kara wa’adin rajistar zabe daga ranar 17 ga watan nan zuwa 31 ga wannan wata na Agusta, biyo bayan koke koken da jama'a suka rika yi akan karancin lokacin yin rajistar zabe, tare da yiwa karin jam'iyyu 23 rijista. Hukumar ta kara wa’adin ne la’akari da yadda mutane ke
more

AN UMARCI BABBAN ‘YAN SANDA YA GUDANAR DA GARANBAWUL GA TSARIN AYYUKAN ‘YAN SANDA DAKE SINTIRIN YAKI DA ‘YAN FASHI

Comments are closed
Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya umarci babban ‘yan sanda Ibrahim Idris ya gudanar da garanbawul ga tsarin ayyukan ‘yan sanda na musamman dake sintirin yaki da ‘yan fashi da makami da sauran masu miyagun ayyukan. Wata sanarwa dauke da sa hannun baturen hulda da kafofin labaru na mukaddashin shugaban kasar Lao’u Akande ta ce matakin
more

Recent Comments by Aisha Bello Ringim

    No comments by Aisha Bello Ringim yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close