Masu 'hakan kabari da kulawa da makabartar yankin 'Dandolo dake yankin karamar hukumar Gwale sun yi kira ga gwamnati ta biya su kudaden alawus na wata-wata, da suka ce an kwashe tsawon lokaci baa biyan su Wani jigo a kungiyar masu ha'kan kabari a makabartar Mallam Danjuma Labaran ne ya mika wannan bukata yayin da wakilin
more