About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

HUKUMAR HANA FASA KAURI TAYI GARGADI GA YAN SUMOGA.

No comments
Hukumar hana fasa kauri ta kasa Custom ta gargadi ‘yan sumoga da su guji yiwa tattalin arzikin kasar nan zagon kasa. Kwanturolan hukumar kwastan dake kula da shiyyar yammacin kasar nan Muhammad Uba ne yayi wannan kiran yayin ganawa da manema labarai a jihar Legas. Gargadin na kwastan na zuwa ne biyo bayan kayayyakin da suka kama,
more

AN RUFE KWALEJIN NAZARIN AIKIN TSAFTA DA KIWON LAFIYA.

No comments
Hukumomin kwalejin fasahar aikin tsafta da kiwon lafiya ta Kano sun kulle makarantar. Rahotanni sunce hukumar kwalejin ta dauki wannan mataki ne domin nuna goyon baya ga kungiyar ma’aikatan lafiya daba likitoci ba wanda suka shiga mako na uku suna gudanar da yajin aiki. Wannan mataki daliban kwalejin sunyi carko-carko bayan da suka isa harabar makarantar domin
more

AN BUKACI MAWADATA DA SU RIKA TALLAFAWA MABUKATA A WATAN RAMADHAN..

No comments
Kungiyar bunkasa ilimi da harkokin demokradiyya ta SEDSAC, ta yi kira ga masu wadata a cikin al’umma su rinka tallafawa mabukata da kayayyakin abinci domin rage masu radadi musamman ma a wannan watan na Azumin Ramadana. Cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar Comrade Hamisu Kofar Na’isa, ta ce bada tallafin nada matukar muhimmanci
more

KASAR AFRIKA TA KUDU TA JANYE JAKADANTA DAGA KASAR ISRAILA.

No comments
Kasar Afirka Ta Kudu ta janye Jakadanta daga kasar Isira’ila jiya Talata, bayan da sojojin Isira’ila su ka kashe mutane 60 daga cikin Falasdinawan da ke zanga-zanga akan bude ofishin Jakadancin Amurka a birnin Kudus da ake takaddama a kai. Sashin Harkokin Cudanyar Kasa da Kasa da Hadin Kai na kasar ya yi Alawadai da matakin
more

GWAMNAN JIHAR KANO YA SULHUNTA ‘YAN MAJALISAR DOKOKIN KANO DA SUKE RIGIMA DA JUNA.

No comments
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya warware rikicin da ya mamaye Majalisar Dokokin Jihar Kano tsakanin Shugaban majalisar, Alhaji Yusuf Abdullahi Ata da kuma wasu sauran mambobin majalisar. Wata majiya mai tushe a cikin majalisar jihar ta shaidawa manema labarai cewa, an warware rikicin majalisar ne yayin ganawa ta musamman tsakanin gwamnan jihar Kano
more

A YAU AKAYI JANA’IZAR SHAIK ISIYAKA RABI’U.

No comments
Da misalin karfe biyu da talatin da hudu ne na rana aka gudanar da sallar jana’izar shugaban darikar Tijjaniya na Afrika marigayi Sheikh Isyaka Rabi’u a masallacin sa dake unguwar Goron Dutse a yau juma’a. Babban limamin masallacin kaulaha dake kasar Senegal, Sheikh Aliyu Cisse ne ya gudanar da sallar jana’izar marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rab’iu. A
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close