About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

HADA AURATAYYA TSAKANIN KABILU ABIN KOYI NE.

Comments are closed
Sarkin Samarin Hausawan Jihar Oyo Alhaji Muhammadu Nasiru Yaro, ya bayyana auren diyar gwamnan Kano da na gwamnan jihar Oyo wanda ya gudana, cewa abin farin ciki ne wanda zai karawa ‘yan Arewa mazauna jihohin yamma tagomashi mussamman ma hausawa mazauna jihar ta Oyo. Sarkin samarin yace, "Auratayya a tsakanin kabilu mabanbanta, ta taka muhinmmin rawar
more

HUKUMAR KASHE GOBARA TA JIHAR KANO TAYI KIRA.

Comments are closed
Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Saidu Mohammed,ya yi kira ga al’umma musamman ma ‘yan kasuwa da su rinka hanzarin sanar da hukumar kashe gobara a kan lokaci. Alhaji Sa’idu ya bayyana hakan ne yayin da gobara ta kama a kasuwar ‘yan katako dake unguwar Rijiyar Lemo a safiyar jiya
more

HOTUNAN BIKIN MURNAR CIKA SHEKARA DAYA NA SHIRIN BIRNIN DALA

  SARKI UKASHA

  SARAUNIYA BILKISU

  SARKI TORO

  SARAUNIYA BILKISU

  SARAUNIYA BILKISU DA MUTANENTA

  MAHALARTA TARO

  SARKI UKASHA

  WASAN LANGA

  WASAN KOROSO

  MAHALARTA TARO

  WASAN KOROSO

  SARAUNIYA BILKISU DA MUTANENTA

  MARKA DILLALIYA

  Shirin Birnin Dala Ya Cika Shekara Daya.

  Comments are closed
  A karon farko gidan Rediyon Dala FM ya shirya kasaitaccen taron murnar cika shekara daya da fara gabatar da wannan kayataccen wasan kwaikwayo mai farin jini na birnin Dala. Dubun dubatar masoya wannan shiri na Birnin Dala ne, suka halacci wannan taro a ranar asabar,03,03,2018. Kamar yanda aka tsara anfara taron ne da misalin karfe uku na
  more

  Asarar Miliyan Dari Takwas Da Sittin Da Takwas A Duk Shekara Inji NNPC

  Comments are closed
  Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan na asarar naira miliyan dari takwas da sittin da takwas a duk rana sakamakon zurarewar iskar gas. Shugaban kamfanin na NNPC Mai Kanti Baru ne ya bayyana haka yayin wani taron lakca da kungiyar Injiniyoyi masu aiki a bangaren man fetur suka shirya jiya a Abuja. Ya ce
  more

  Za ta Kashe Biliyoyin Nairori Don Kammala Ayyuka Raya Kasa

  Comments are closed
  Gwamnatin tarayya ta amince da kashe biliyoyin nairori domin kammala wasu ayyukan raya kasa a jihar Kano. Ministan Samar da wutar lantarki ayyuka da gidaje Babatunde Raji Fashola ne ya bayyana haka ga manema labarai yayin wata ziyarar duba aiki da ya kawo nan Kano. Ministan wanda ya samu wakilcin daraktan kula da manyan titunan gwamnatin tarayya
  more

  Rikicin Kasuwar Magani Ta Kaduna – Mutane 65 A Gaban Alkali

  Comments are closed
  Akalla mutune 65 gwamnatin Jihar Kaduna ta gurfanar a gaban kotu bisa zarginsu da hannu wajen haddasa rikici a Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru ranar 26 ga watan Fabarairun jiya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 12 tare da asarar dukiya mai tarin yawa. Mataimaki na musamman ga gwamnan Jihar Kaduna kan harkokin yada
  more

  Recent Comments by Editor In-Chief

   No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  close