About: Editor In-Chief

Recent Posts by Editor In-Chief

KAMATA YAYI A TSIGE SHUGABA BUHARI.

Comments are closed
Majalisar wakilan kasar nan ta nuna fushinta game da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fitar da makudan kudade, kimanin Dala miliyan dari hudu da casa'in da tara. Kwatankwacin Naira Biliyan dari da hamsin da shida, ba tare da sahalewar majalisar ba, dan siyan jiragen yaki da makamai daga kasar Amurka. Wasu daga cikin yan
more

SANATA MAI WAKILTAR BAYELSA TA GABAS YA MAYAR DA RADDI GA BUHARI.

Comments are closed
Sanata mai wakiltar Bayelsa ta Gabas, Ben Murray Bruce yace," Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya manta yadda matasan Najeriya da yake kira da malalata suka tsaya cikin rana mai tsananin zafi suka zabe shi. Maimakon Buhari ya bincika ya gano dalilin da ya sad a yawa daga cikin ‘yan Najeriya suke fita kasashen waje kamar su
more

AN KWANTAR DA GEOGE H.W BUSH A ASIBITI.

Comments are closed
An kwantar da tsohon shugaban Amurka, George H.W. Bush, a wani sashe da ake kula da masu cutar da ta yi tsanani a asibitin garin Texas, 'yan kwananki bayan rasuwar matarsa, A wata sanarwa da mai magana a madadin iyalan tsohon shugaban, Jim McGrath ya fitar, yace, "Tun ranar Lahadi aka kwantar da Bush Babba, mai
more

GWAMNATIN JIHAR KADUNA TA YUNKURO.

Comments are closed
Kwamishinan Ilimn Kimiyya da Fasaha na Jihar Kaduna, Alhaji Jafaru Sani, ya bayyana cewa, Gwamnatin Jihar Kaduna nan ba da jimawa ba za ta ci gaba da daukar malaman firamare a jihar. Kwamishinan ya bayyana haka ne a yayin da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa dake Kaduna. Jafaru Sani ya ce, " yanzu haka
more

AL’UMMAR UNGUWAR KURNA SUN KOKA.

Comments are closed
Al’ummar unguwar Kurna layin falwaya sun koka dangane da yunkurin gine masu makabartar da suke zargin wani mutum da jagoraran ta. Tun farko dai alummar yankin rana tsaka suka ga tarin wasu matasa da kayan aiki suna kokarin aza harsashin gini a makabartar lamarin da yasa mutanen yankin suka ce ba za su laminta ba. Sun kuma
more

BANKIN DUNIYA YA YI HASASHEN BUNKASAR TATTALIN ARZIKIN KASASHEN AFRIKA.

Comments are closed
Bankin duniya ya yi hasashen bunkasar tattalin arzikin kasashen Afrika da kashi 3.1 bisa 100 a wannan shekarar ta 2018 sakamakon farfadowar da suke samu bayan da suka fuskanci koma baya cikin shekaru ukun da suka gabata a sanadiyyar faduwar farashin kayayyaki a kasuwannin duniya. A cikin wani rahoton hasashe da bankin ya fitar game da
more

HUKUMAR LAFIYA TA DUNIYA WHO TACE ZA TA KASHE MAKUDAN KUDADE.

Comments are closed
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce za ta kashe makudan kudade har dala miliyan 178 a harkokin lafiya dake fadin kasar nan tin daga cikin shekarar nan da muke ciki har zuwa 2019. Wakilin mai kula da ofishin hukumar a kasar nan,Dakta Wondimagenehu Alemu ne ya bayyana hakan yayin taron wani hadin gwiwa da gwamnatin
more

FITACCEN LABARIN MAKO

Comments are closed
Sandar majalisa wata alama ce ta iko wacce idan babu ita ba za'a iya gudanar da zaman majalisa ba. Anshiga rudani acikin majalisar dattijai ta kasa a safiyar ranar laraba, 18,04,2018,  yayin da wasu yan daba suka kutsa kai cikin majalisar domin dawo da dakataccen dan majalisa OVIE
more

MANOMMAN ALBASA SUN KOKA KAN YADDA SUKE FUSKANTAR MATSALA.

Comments are closed
Kungiyar manoman albasa dake Karfi a karamar hukumar Kura sun bukaci gwamnati da ta samarwa da kungiyar rumfuna na din-din-din a kasuwar albasa dake yankin na karfi. Mataimakin shugaban kungiyar, Alhaji Wadata ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da wakiliyar mu Zulfa’u Musa Yakasai a kasuwar ta Albasa dake karfi. Ya ce rashin rumfuna na daya daga
more

A YAUNE AKE BIKIN RANAR RUWA TA DUNIYA.

Comments are closed
Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya. Rahoton ya ce yawan mutanen da ba su da tsabtataccen ruwan sha a duniya sun kai miliyan dubu dari takwas da arba'in da hudu. Ya ce mutum guda cikin tara a
more

Recent Comments by Editor In-Chief

    No comments by Editor In-Chief yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close