About: Tijjani Adamu

Recent Posts by Tijjani Adamu

JIHAR KANO CE ZA TA KARBI TARON ILIMIN MANYA A BANA

No comments
Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Engr Aminu Aliyu Wudil, ya bayyana cewa an zabi Kano a matsayin jihar da za ta karbi taron ilimin manya a bana, wanda za a kwashe kwanaki uku ana gudanar da shi a wurare daban daban. Kwamishin nan ilmin ya bayyana hakan ya yin wani taron manema labarai day a gudana
more

AN BUKACI MATA SU ZAMA JAJIRTATTU

No comments
An bukaci mata da su zama jajirtattu wajen gudanar da sana’oi da neman na kansu, don samun damar tallafawa mazajensu a kan al’amuran rayuwa. Hajiya Laila Buhari ce ta bayyana hakan, yayin taron Jajirtattun Mata, wato strong women wanda aka gudnar ajiya lahadi a dakin taro na meena da ke Nassarawa a nan Kano Ta ce ''duba
more

MATASA SU GUJI SHIGA BANGAR SIYASA

No comments
Mai unguwar yamadawa dake karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Ahmad Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su zage damtse wajen hidimtawa harkokin addini. Alhaji Ahmad Badamasi, ya bayyana hakan ne yayin mauludin Annabi SAW da ya gudana a unguwar Yamadawa a jiya Litinin. Ya ce ''sai da hidimtawa addini ne za’a gane mutum yana kaunar
more

GANDUJE YA BADA TALLAFIN MILIYAN 10 GA EFFCC

Comments are closed
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada tallafin kudi Naira miliyan goma ga hukumomin da shuka shirya tseren gudu don magance yaki da cin hanci da rashawa a kasar nan. A sanarwar da daraktan yada labaran gidan gwamnatin Kano, Ameen Yassar, 'yace'' Ganduje ya sanar da bada tallafin ne yayin da ya karbi bakwancin mambobin
more

TARON MANHAJAR KARATUN NCE A KANO

Comments are closed
An cigaba da gabatar da tarurruka na manhajar karatun NCE domin daga likafar manyan harsunan kasar nan dama na sauran kasashen Duniya. A jawabin da ya gabatar yayin taron shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke nan kano, Dakta Yahaya Isa Bunkure, yace cigaba ne akan gyaran na shekara 2012. Ya kuma ce, ''manufar taron na
more

A YI BIKIN TAKUTAHA CIKIN LAFIYA

Comments are closed
Shugaban kungiyar sha’irai ta kasa Sharif Rabi’u Usman Baba yayi kira ga daukakin sha’irai da sufita Bikin takuta cikin kwanciyar hankali da lumana dan gujewa tashin tashina da rigimar magoya baya dan kiyaye bacin ran wani. Sheriff rabiu baba Yayi wannan kiran ne yayin zantawar su da wakilin gidan radion dala a gidan sa dake janbulo Ya
more

DAGACI YACE IYAYE SU RINKA KULA DA ‘YA’YAN SU KAN BANGAR SIYASA

Comments are closed
Dagacin Dorayi Babba Alhaji Badamasi Bello ya bayyana cewa samun cikakkiyar kulawa ga iyaye yana bada gaggarumar gudunmawa wajen hana yara matasa shiga cikin bangar siyasa da shan miyagun kwayoyi. Alhaji Badamasi ya bayyana hakan ne yayin saukar alqur’ani mai girma na makarantar Ibqa’ul Hizburrahim islamiyya karo na tara, wanda ya gudana a asabar din data
more

A RINKA BUDE MAKARANTUN DOMIN KARANTAR DA MASU LAIFI

Comments are closed
Kwamandan Hisba na karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Yahaya Bala Sabon Sara, ya bukaci gwamnati da ma masu hannu da shuni da su rinka bude wasu makarantu domin karantar da masu laifi. Alhaji Yahya Bala ya yi wannan kiran ne yayin wata ziyara da ya kai ofishin ‘yan bijilante na ja`en layin gidan Dagaci a
more

Recent Comments by Tijjani Adamu

    No comments by Tijjani Adamu yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close