About: Tijjani Adamu

Recent Posts by Tijjani Adamu

A DAI NA HAWAN JEMAGE A ADAIDAITA SAWU

Comments are closed
Shugaban Kungiyar matuka babur masu kafa uku wato babur din adaidata sahu, wanda aka fi sani da TOAKAN na nan jihar Kano, Sani Sa’idu Dankoli, ya ce kungiyar ba ta yarda da zaman gefan da wasu matuka babur din ke yi wanda ake kira da hawan jemage. Sani Sa’idu Dankoli, ya bayyana hakan ne yayin zantawarsa
more

BA RUWA A MAKARANTAR KIMIYA DA FASAHA TA KARAYE

Comments are closed
Wasu daga cikin Iyayen yara na makarantar ikimiya da faasaha ta mata dake Karaye, sun koka dangane da halin rashin ruwa da makarantar ke fama da shi. Iyayen sun yi wannan koken ne yayin da suke zargin makarantar na kamfar ruwa lokacin da suka kai ziyarar makarantar ta Karaye. Sun ce'' ‘ya’yan nasu na cikin mawuyacin hali
more

KAR A BAIWA MA’AIKATAN KOTU CIN HANCI

Comments are closed
Kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim, ya bayyana cewa sashi na hudu na kundin dokar zibar da mutuncin ma’aikatan kotu ya haramtawa alkalai da ma’aikatan kotu karbar na garo. Baba Jibo, ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kammala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala a yau. Ya ce ''mafiya yawan mutane su
more

A ZABI SHUGABANNI MASU KISHIN ILIMI DA LAFIYA INJI SEDSAC

Comments are closed
Kungiyar bunkasa ilimi da daidato da zamantakewa da kuma bunkasa demokradiya, SEDSAC, ta bukaci al’ummar kasar nan ka da su zabi duk wani dan takarar gwamna ko shugaban kasa a zaben 2019, har idan bai mayar da kai wajen bunkasa harkokin ilimi da bangaren lafiya. Kungiyar SEDSAC, ta bukaci hakan ne a cikin wata takardar kungiyar
more

AN GURFANAR DA WASU YAN KASUWA A GABAN KOTU

Comments are closed
Wasu matasa da su ke kasuwanci a kantin kwari, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zarginsu da yin sojan gona. Matasan da ake zargin an gurfanar da su ne a gaban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Kurna, karkashin mai shari’a Nasir Abba Magashi. Wani daga cikin ‘yan kasuwar ta kantin kwari ne
more

‘YAN SIYASA KADA KU HALLAKA MATASA A ZABE

Comments are closed
Shugaban Kungiyar hada kan jam’iyyun siyasa don samar da zaman lafiya, Muhammad Abdullahi Raji, ya gargadi ‘yan siyasa da su gudanar da yakin neman zabe ba tare da jagaliya da dabanci ba, don kaucewa jefa rayuwar matasa cikin halaka. Muhammad Raji ya bayyana hakan ne ta cikin shirin shari’a a aikace da ya gudana da safiyar
more

DAGACI YA JA KUNNEN IYAYE KAN KARATU

Comments are closed
Dagacin sheka Alhaji Musa Zakari yayi kira ga iyayen yara da su rinka tallafawa malaman makarantun Islamiyya domin tafikar da harkoki da kuma samar da ingantaccen ilimin addinin musulunci ga ‘ya’yan su. Alhaji Musa Zakari ya bayyana hakan ne yayin bikin saukar alqur’ani mai girma na Makarantar Darussalafiyya wal Tahfeezul qur’an Da ke sheka sabuwar Abuja. Ya
more

TAIMAKO MATASA ITA CE HANYAR BUDIN MATASA

Comments are closed
Shugaban kwamitin Ilimi na Gidauniyar Al`huda foundation dake unguwar dorayi karama dorawar malam, Dahiru Nuhu ya bayyyana taimakekeniya sana’o’in hannu a tsakanin matasa a matsayin hanyar magance rashin aikin yi ta hanyar koyar dasu sana’o’in hannu maimakon jiran aikin gwamnati. Malam Dahiru Nuhu, ya bayyana hakan ne yayin taron hada kan matasan yankin na dorayi wanda
more

ZA A FARA GASAR KWALLON TENNIS A KANO

Comments are closed
Hukumar kwallon tennis ta kasa ta amince da ranar 16 da 24 na wannan watan a matsayin ranar da za a fara gasar kwallon Tennisb ta Kano wato Dala Hard Court karo na 32. A cikin gasar ta bana akwai maza 20 sai kuma mata 10 wanda sune za su barje gumin su a gasar. Ana sa
more

AN BUKACI SABON KWALEJIN FCE A KANO YA DAURA DAMMARA

Comments are closed
Shugaban kwalejin Ilimi ta Sa’adatu rimi da ke nan Kano, Dakta Yahya Isah Bunkure, ya bayyana sabon shugaban kwalejin Ilimi ta tarayya da ke nan kano, Dakta Sadi Suraj a matsayin jajirtaccen masani a fannin ilimi. Cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun jamiar hulda da jama’a ta kwalejin, Hajiya Amina Abdulaziz Abba ce ta
more

Recent Comments by Tijjani Adamu

    No comments by Tijjani Adamu yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close