About: Zainab Abdulrahman Mahmud

Recent Posts by Zainab Abdulrahman Mahmud

ANYI KIRA GA IYAYE DA SUYI WATSI DA DUK WATA JITI-JITA DA AKE YADAWA AKAN ALLURAR RIGA KAFI

Comments are closed
Shugaban karamar hukumar Fagge,Alhaji Ibrahim Muhammad Abdullahi Shehi, ya yi kira ga iyaye da suyi watsi da duk wata jita-jita da wasu ke yadawa na cewa rigakafi nada illa. Alhaji Ibrahim Shehi, ya bbbayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai kan rigakafin shan inna. Ya ce a matsayin su na shuagabbani, ba za su taba bari
more

HUKUMAR YAKI DA SAFARAR MUTANE NAPTIP TACE TA CETO YARA MATA YAN JIHAR KANO DA AKE KOKARIN KAISU KASAR SAUDIYYA DON YIN AIKATAU

Comments are closed
hukumar dake yaki da safarar mutane ta NAPTIP ta ce ta samu nasarar ceto yara mata kananana 19 wanda ake kokarin safarar su zuwa kasar Saudiyya da sunan za sama masu ayyukan yi. Jami’in hukumar Mr. Josiah Emeron ne ya shaidawa maneman labarai hakan cewa,‘Yan matan 19 dukansu ‘yan asalin jihar Kano ne da ake kokarin
more

ANYI KIRA GA GWAMNATI AKAN TSARO.

Comments are closed
Wani matashi mai sana’ar babur mai taya uku a nan jihar Kano, Kamilu Idris, ya yi kira ga gwamnati da ta kara tsaurara matakan tsaro musamman  akan yawaitar kwacen babura masu taya uku da ake yawan samu kamilu ya bayyana hakan ne a yau bayan da wasu matasa guda biyu suka kwace masa babur dinsa mai
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TACE NAN DA WATANNI GOMA ZATA KAMMALA AIKIN TITIN KARKASHIN KASA DAKE SHATALE-TALEN DANGI

Comments are closed
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tabattar da cewa aikin gina gadar karkashin kasa da ta sama dake shatale-talen Dangi za a kammala shi nan da watanni 10 masu zuwa. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da aza harsashin titin da yayi a cikin karshen makon da ya gabata,ya ce aikin zai lashe
more

HUKUMAR YAKI DA CIN HANCI DA RASHAWA EFCC,TA CE ILLAR DA RASHAWA DA CIN HANCI KE TATTARE DA ITA, TAFI CUTAR KANSA ILLA.

Comments are closed
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, Ibrahim Magu, ya bayyana cewa illar da rashawa da cin hanci ke tattare da ita, tafi cutar kansa illa. Magu ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai a ofishin sa dake Abuja a jiya Ya ce "yadda cutar daji  ke ruguza lafiyar mutum sannan kuma
more

SHUGABAN KASAR NAJERIYA YA CE ZA A CETO YARINYAR NAN ‘YAR MAKARANTAR DAPCI DA TAKE HANNUN ‘YAN TADA KAYAR BAYA

Comments are closed
Shugaba Muhammadu Buhari ya ci alwashin ganin an ceto yarinya daya tilo da ta rage daga cikin yan matan makarantar Dapchi 110 da aka sace, kamar yadda ya yi a lokacin da suke hannun 'yan Boko Haram. A cikin wata sanarwa da mataimakin shugaban na musamman a kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu ya fitar,
more

Recent Comments by Zainab Abdulrahman Mahmud

    No comments by Zainab Abdulrahman Mahmud yet.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close