Category Archives: Labarai

TSOHON SHUGABAN KASAR NAN YA CE SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI BA ZAI IYA MAGANCE MATSALAR TSARO BA

Comments are closed
Tshohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya magance matalar tsaron data addabi kasar nan ba. Obasanjo ya bayyana hakan ne a wata wasika da aka karanta a madadinsa a taron magance al’amuran tsaro da kungiyoyin manyan kabilun kasar nan suka shirya a jiya a babban Birnin tarayya
more

MAJALISAR ISRAILA TA AMINCE DA WATA DOKA DA TA BAYYANA YANKIN KASAR A MATSAYIN KASAR YAHUDAWA ZALLA, SABANIN KUDURORIN MAJALISAR DINKIN DUNIYA

Comments are closed
Majalisar Israila ta amince da wata doka mai sarkakiya wadda ta bayyana yankin kasar a matsayin kasar Yahudawa zalla, sabanin kudurorin Majalisar Dinkin Duniya. ‘Yan majalisun Israila 62 ne suka amince da wannan sabuwar doka mai sarkakiya, yayin da 55 suka kada kuri’ar kin amincewa da ita. A karkashin wannan sabuwar doka, kasar ta Israila zata janye
more

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA AIKAWA MAJALISA WANI KWARYA-KWARYAN KASAFIN KUDI

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa da Majalisar Dokokin kasar nan wani kwarya-kwaryar kasafin kudi wanda a ciki ake kyautata zaton samun kudaden zaben shekarar 2019. Kwarya-kwaryar kasafin kudin na Naira biliyan 242.4 wanda a ciki za a ware kudaden da za a yi zabe a watan Fabrairun shekarar 2019 da su. Shugaban Majalisar Dattawan, Sanata
more

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YAYI ALKAWARIN YIN DUK MAI YUWUWA DOMIN GUDANAR DA ZABUKAN BADI CIKIN KWANCIYAR HANKALI DA LUMANA

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin yin duk mai yuwuwa domin ganin an gudanar da zabukan badi cikin kwanciyar hankali da lumana. Shugaban ya ce za’a hada hannu da sukkanin masu ruwa da tsaki domin kaucewa tarzomar data dabai-baye babban zaben shekara ta 2011, lamarin daya sanya tilas har kotun duniya ICC dake hukunta masu
more

SAMA DA MUTANE DUBU BIYU NE SUKA RASA MATSUNANSU SAKAMAKON AMBALIYAR RUWA

Comments are closed
Hukumomi a kasar nan sun ce sama da mutane 2000 ne zuwa yanzu aka tantance wanda suka rasa matsugunnansu, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ya faru a garin jibiya dake jihar katsina. Ambaliyar ruwan wanda tayi sanadiyar mutuwar mutane fiye da mutum 40.tare da daruruwan gidaje da suka lalace,sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close