Category Archives: Labarai

WASU ‘YAN KASUWA A AMURKA SUN GANA DA JAMI’AN NAJERIYA GAME DA BATUN SAKA JARI A KASAR NAN

Comments are closed
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi osinbajo ya kammala ziyarar kwadaitawa ‘yan kasuwar Amurka musamman masu masana’antun fasaha kan zuba jari a kasar nan. Shugabn hukumar bunkasa fasahar zamani Dakta Isah Ali Fantami, ya ce kasar Amurka ta ware Dala miliyan dubu daya domin zuba jari a fannin fasaha, a don haka ne suka kai ziyara kasar
more

MAJALISAR DATTAWA SUN NUNA ADAWA KAN DOKAR KAFA YAN SANDAN JIHOHI

Comments are closed
Majalisar Dattawa sun nuna adawa kan dokar da za ta baiwa Jihohi izinin kafa rundunar ‘yansanda karkashin ikon gwamnatin jiha. Dokar da take neman akafa rundunar ‘yansandan jiha ta sami karatun farko agaban majalisar dattijai sabanin abin da ya faru da dokar a baya. Sai dai wasu daga cikin ‘yan majalisar ciki har da shugaban masu
more

MAJALISAR ZARTARWA TA JIHAR KANO TA AMINCE D DA BAKWAI

Comments are closed
Majalisar zartarwa ta Jihar Kano ta amince a fitar da fiye da naira miliyan 27 domin sayen sababbin kwanukan awon da za’a rarraba a kasuwannin daban daban na fadin jahar nan. Kwamishinan yada labarai, Malam Muhammad Garba ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai game da sakamakon zaman zaman majalisar na wannan mako. Yace matakin
more

AL’UMMAR ‘YAN KUSA DAKE KARAMAR HUKUMAR KUMBOTSO SUN YI KIRA GA GWAMNATIN JIHA DA TA SAMAR MASU DA RANDAR WUTA WATO TRANSFOMER

Comments are closed
Al’ummar garin ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso dake nan Kano, sun yi kira ga gwamnati da ta samar masu da randar wuta wato Transformer don tsamo su daga halin duhu sakamakon karancin wutar lantarki a yankin. Mazauna yankin sun yi wani gangami ne a safiyar yau juma’a a kofar gidan dagacin na Yan Kusa inda
more

ANYI KIRA GA MATASA DA SU RUNGUMI HARKAR KASUWANCI

Comments are closed
Wani matashi shugaban wata cibiya dake horar da yan kasuwa yadda za su yi kasuwanci a zamanance, Yusuf Muhammad Awodi, ya yi kira da matasa su rinka halattar wuraren da ake koyar da kasuwancin zamani dan kara bunkasar harkokin kasuwancin su, yusuf Awodi ya bayyana hakan ne yayin da suka suka gabatar da wani taro
more

GWAMNATIN JIHAR KANO TAYI KIRA GA YAN KASUWA

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa da al’umma dasu rinka alkin ta takardun kudi yayin ajiye su maimaikon dukun kuna su, ko kuma hada su da mai ko wani abu da zai iya lalata su ko canja musu kamanni daga yanayin sun a kudi Kiran ya fito ne ta bakin kwamishinan kasuwanci
more

SARAKUNAN GARGAJIYA NA JIHAR EKITI SUNYI KIRA GA AL’UMMAR JIHAR

Comments are closed
Sarakunan gargajiya a jihar Ekiti, sunyi kira ga al’ummar jihar da su gudanar da zaben gwamnan jihar da za’a yi a gobe Asabar cikin lumana, tare da rokon al’ummar jihar da su gujewa abin da ka iya jawo tashin hankali a yayin zaben. Shugaban majalisar sarakunan jihar Ekiti, Oye Oba Demola Jude, ya bayana cewa,addu’a tare
more

OFISHIN JAKADANCIN AMURKA A NAJERIYA YA BUKACI GWAMNONIN JIHOHIN KASAR NAN SU KARFAFA MATAKAN TSARO A FADIN KASAR

Comments are closed
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya bukaci gwamnonin jihohin kasar nan da su karfafa matakan tsaro musamman jami'an 'yan sanda wajen basu horo da kayan aiki domin samar da ingantaccen tsaro a fadin kasar nan. Hakan ya fitone ta bakin Mataimakin shugaban ofishin jakadancin Amurka a Nigeria David Young, a yayin wata ziyara da yakai jihar
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close