Category Archives: Labarai

SHUGABAN KASA YA CE ZAI KIRAWO TARON MAJALISAR ZARTAWA TA TARAYYA DON DUBA BATUN KARA ALBASHIN MA’AITA

No comments
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta tarayya don duba batun albashi mafi karanci na naira dubu 30. Shugaban ma’ajin kungiyar ta kasa, Kwamrade Ibrahim Khlalil ne ya tabbatarwa da gidan rediyon Dala ta wayar tarho a
more

AN CE BINCIKEN DA AKE GUDANARWA A KAN BATUN FAIFEN BIDIYON GWAMNAN KANO YA NA NAN DARAM

No comments
Kwamitin zauren majalisar dokokin jihar Kano da yake binciken hoton faifen bidiyon da ake zargin gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, da karbar daloli a hannun ‘yan kwangila, ya ce binciken da yake gudanarwa a kan batun faifen bidiyon ya na nan daram. Shugaban masu rinjaye a zauren majalisar dokokin jiha, kuma shugaban kwamatin binciken hoton
more

KWALEJIN SA’ADATU RIMI ZATA BADA KULAWA GA HARKOKIN WASANNI

Comments are closed
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa'adatu Rimi da ke nan Kano, Dakta Isah Yahya Bunkure, ya ce babban abin da yasa a gaba, shi ne tallafawa matasa ta bangaren wasanni, don kawo cigaba tare da hada kan matasan baki daya. Dakta Isah Yahaya Bunkure, ya bayyana hakan ne, ta cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun
more

AL’UMMAR ROGO NA KORAFI GAME DA ABABEN MORE RAYUWA

Comments are closed
Al’ummar garuruwan Ruwan Bago,Tsara da Gwangwan a Karamar Hukumar Rogo dake nan Kano sun koka bisa rashin hanya da sauran ababen more rayuwa. Tawagar mazauna garuruwan uku sun koka ne lokacin da suka ziyarci Ma’aikatar raya Karkara don mika takardar koken ga gwamnati dan nema dauki game da halin da suke ciki na rashin hanya. Da yake
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close