Category Archives: Labarai

ANYI KIRA GA YAN SIYASAR KASAR NIJAR.

Comments are closed
Kungiyoyin kare hakkin bil’ada sun yi jan hankali ga ‘yan siyasar kasar Nijar da su sasanta da juna domin kaucewa jefa kasar cikin rudanin siyasa   Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na nuni da cewa Ja-in-ja tsakanin yan ‘yan siyasa tayi ‘kamari, game da manyan zabukan kasar masu gabatowa Matakin daya tilastawa kungiyoyin kare hakkin jama’a fara jawo hankalin
more

SHUGABAN MUHAMMADU BUHARI YAYI ALLAH WADARAI DA YANDA AKE HALLAKA YAN KASA.

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hallaka rayukan ‘yan kasa da ake samu da sunan fada tsakanin manoma da makiyaya a wasu sassan kasar nan. Yace gwamnatin san a daukar matakan da suka dace domin ganin an gurfanar da dukkanin masu hannu akan wannan al’amari a gaban kuliya. Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne
more

YAU NE NAJERIYA KE CIKA SHEKARU 19 A TAFARKIN DEMOKARADOYYA.

Comments are closed
  Yau ranar demokaradiyya a najeriya kuma tuni gwamnatin tarayya ta kebe wannan rana a matsayin hutu ga ma’aikatan gwamnati dana cibiyoyi masu zaman kansu. A ranar 29 ga watan nan na Mayu ne a shekarar 1999 najeriya ta koma tafarkin demokaradiya kuma tun daga wancan lokaci ake ci gaba da mulkin demokaradiyyar babu kastsewa. Gwamnatoci a matakai
more

KOTUN TARAYYA TA BAYAR DA BELIN TSOHON GWAMNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, AMBASADA AMINU WALI DA ENGINEE MANSUR AHMAD.

Comments are closed
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a kano karkashin justice zainab abubakar ta fara saurar karar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta shigar gabanta tana karar tsohon gwamnan jihar kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon ministan harkokin waje ambasada Aminu Wali da kuma tsohon kwamishinan ayyuka a kano Eng. Mansur
more

KWAMISHINIYAR MA’AIKATAR ALBARKATUN KASA TA JIHAR ADAMAWA TA RASA WASU DAGA CIKIN HAKORANTA SAKAMAKON MARI DA TA SHA.

Comments are closed
Kwamishiniyar ma’aikatar albarkatun kasa ta jihar Adamawa Misis Shanti Sashi, ta maka shugaban karamar hukumar Lamurde Mista Barati Nzonzo a kotu, biyo bayan marin da ya wanka mata wanda ya yi sanadiyar cire mata hakori. Misis Sashi, ta maka shugaban karamar hukumar ne a kotu kan batutuwa bakwai da suka shafi aikata munanan laifuka, ta kuma
more

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR BAUCHI YA RUBUTA TAKARDAR BARIN AIKI GA GWAMNAN JIHAR.

Comments are closed
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado,ya mikawa gwamnan jihar bauchi Muhammad abubakar takardar ajiye aiki. A cikin wasikar da ya mika ya bayyana dalilansa, inda yace dama bashi da niyyar wuce wa`adin mulki daya akan wannan mukamin. Sai dai gwamnan jihar Muhammad abubakar ya ce ya dauki mataimakin nasa da muhimmancin gaske a gwamnatinsa, kuma ko
more

KUNGIYAR LAUYOYI JUSUN TA SHIGAR DA GWAMNATIN JIHAR KANO KARA.

Comments are closed
Babbar kotun jiha mai lamba 9 karkashin mai shari’a Usman Na’Abba taci gaba da saurarar karar da kungiyar ma’aikatan shari’a "JUSUN" suka shigar suna karar gwamnatin jihar kano dangane da batun neman takardun biyan albashi da gwamnatin jihar kanon ta nemi sashin shari'ar su gabatar. Kungiyar jusun dai ta garzaya kotun domin jin ko gwamnatin jihar
more

RUNDUNAR YAN SANDAN JIHAR KANO TAYI GARGADI GA IYAYE.

Comments are closed
Rundunar Yansandan Jihar Kano ta gargadi Iyaye su ja kunnen Yayansu Kan amfani da abun fashewa mai kara wato Nockout Musamman lokacin watan Azumin Ramadan. Kakakin rundunar a nan Kano SP Magaji Musa Majiya ne. Ya bayyana hakan a zantawarsa da gidan Rediyon Dala kan yadda kananan yara ke amfani da Nockout wajen razana al`umma musamman
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close