Category Archives: Labarai

AN BUKACI GWAMNATI DA TA RINKA BIYAN MA’AIKATA HAKIN SU

Comments are closed
Wani lauya mai zaman kansa Barista Yakubu Abdullahi Dodo, ya yi kira ga gwamnati da ta rinka bawa ma’aikata hakokin su yadda yakamata maimakon barin sub a tare da basu kulawa ta musamman ba. Barista Yakubu Dodo ya bayyana hakan ne jim kadan bayan kamala shirin shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala a yau. "Ya
more

WANI MATASHI YA RATAYE KANSA

Comments are closed
Wani matashi mai suna Hafizu Sani dan garin Zango dake karamar hukumar Gezawa ya kashe kansa ta hanyar rataya. Hafizu Sani mai kimanin shekaru 18 da haihuwa ana zargin ya kashe kan nasa ne bayan da ya rataye kansa a cikin dakinsa. Mahaifin marigayin Malam Muhammad Sani, "ya ce shi kadai ne da namiji a wajansa a
more

GOBARA TAYI BARNA A KWALEJIN KIMIYYA TA JIHAR KANO.

Comments are closed
wata gobara da ta tashi a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar kano ta kone shagunan sayar da abinci da sauran kayayyaki tare da haddasa asarar dukiya mai tarin yawa. shaidun gani da ido sun ce gobarar ta tashi ne a daren jiya laraba bayan sallar magriba a bangaren masu sayar da abinci na makarantar da
more

KOTU TA AIKE DA WATA ‘YAR SIYASA GIDAN YARI A JIHAR KANO

Comments are closed
Kotun majistrate mai zaman ta a rijiyar zaki karkashin mai shari’a Aminu Usman Fagge ta aike da ‘yar siyasar nan Hajiya Rabi Shehu Sharada gidan Yari bisa zargin ta da hana ma’aikacin gwamnati gabatar da aiki tare da tsoratarwa da cin mutuncin alkali wanda ya saba da sashi na 155 da 149 da 397 da
more

MANOMMAN ALBASA SUN KOKA KAN YADDA SUKE FUSKANTAR MATSALA.

Comments are closed
Kungiyar manoman albasa dake Karfi a karamar hukumar Kura sun bukaci gwamnati da ta samarwa da kungiyar rumfuna na din-din-din a kasuwar albasa dake yankin na karfi. Mataimakin shugaban kungiyar, Alhaji Wadata ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da wakiliyar mu Zulfa’u Musa Yakasai a kasuwar ta Albasa dake karfi. Ya ce rashin rumfuna na daya daga
more

A YAUNE AKE BIKIN RANAR RUWA TA DUNIYA.

Comments are closed
Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya. Rahoton ya ce yawan mutanen da ba su da tsabtataccen ruwan sha a duniya sun kai miliyan dubu dari takwas da arba'in da hudu. Ya ce mutum guda cikin tara a
more

GWAMNATIN JIHAR KATSINA TA SALLAMI DAURARRU 165.

Comments are closed
Kwamitin dake kula da cinkoso a gidan yari ya salami daurarru 165  dake babban gidan yari na jihar Katsina. Sakatariyar  kwamitin, Leticia Ayoola Daniel ceta bayyana hakan yayin ziyara dasu ka kai gidan a jihar ta Katsina. Ta ce a cikin mutane da kwamitin ya yiwa afuwa akwai wani dattijo mai shekaru 83 mai lalurar gani wanda
more

YANSANDA SUN CAFKE TSOHON SHUGABAN KASAR FARANSA

Comments are closed
'Yansanda sun kama tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, don yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na karbar makudan kudi don yakin neman zabensa, daga wajen tsohon Shugaban kasar Libya Mu’ammar Gaddafi. 'Yan sanda kasar Faransa suna bincike kan zargin rashin bin tsari wajan samar da kudaden aiwatar da yakin neman zaben shugaban kasa
more

AN GANO DANSANDA ACIKIN YAN FASHI.

Comments are closed
A jiya ne rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holin wasu ‘yan fashi da makami da su ka shiga cikin gidan tsohon gwamnan jihar Jigawa a nan Kano. A cikin wadanda rundunar ta yi holan su ya hadar da  wani kwararran dansanda mai suna Sani Danjuma  da nura ahmed da Abdullahi Ahmed, sai Abubakar zubair alais
more

KUNGIYAR BOKO HARAM TA SAKI YAMMATAN DAPCHI.

Comments are closed
A sanyin safiyar yau Laraba ne ‘yan kungiyar Boko Haram suka saki ‘yammatan makarantar sakandiren dake garin Dapchi a jihar Yobe. Daya daga cikin iyayen 'yan matan ya shaida wa maneman labarai cewa, kungiyar Boko Haram ta rike daya daga cikin 'yan matan sannan biyu sun mutu. Ya ce, "da sanyin safiyar  yau ne wasu mutane suka
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close