Category Archives: Labarai

FADAR SHUGABAN KASA TAYI MAGANA GAME DA LABARIN DA KE CEWA SHUGABAN KASA NA FUSKANTAR MATSIN LAMBA DAGA MANYAN KASASHEN DUNIYA

Comments are closed
Fadar shugaban kasa ta mayar da martani game da labarin da wasu jaridun kasar nan suka wallafa da ke cewa shugaba Buhari na fuskantar matsin lamba daga manyan kasashen duniya kan ya jingine aniyarsa ta neman wa'adin shugabanci na biyu. A jiya talata ne Jaridar Daily Independent ta wallafa labarin mai taken Buhari na fuskantar matsim
more

MA’AIKATAN KIWON LAFIYA TA KASAR CONGO SUN CE MATSALAR BARKEWAR CUTAR EBOLA A BAYA-BAYAN NAN TA SHAFI WANI LARDI NA BIYU

Comments are closed
Ma`aikatar kiwon lafiya ta kasar congo sun ce matsalar barkewar cutar Ebola a baya-bayan nan, ta shafi wani lardi na biyu. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da jami’an kiwon lafiya suka dukufa wajen gwajin makarin wannan cuta. Jami’an na kiwon lafiya, na fatan yin amfani da sabon maganin, wanda ya samo asali daga wani da
more

HUKUMAR ZABE TA KASA TA KARA WA’ADIN RAJISTAR ZABE

Comments are closed
Hukumar zabe ta kasa INEC ta kara wa’adin rajistar zabe daga ranar 17 ga watan nan zuwa 31 ga wannan wata na Agusta, biyo bayan koke koken da jama'a suka rika yi akan karancin lokacin yin rajistar zabe, tare da yiwa karin jam'iyyu 23 rijista. Hukumar ta kara wa’adin ne la’akari da yadda mutane ke
more

AN UMARCI BABBAN ‘YAN SANDA YA GUDANAR DA GARANBAWUL GA TSARIN AYYUKAN ‘YAN SANDA DAKE SINTIRIN YAKI DA ‘YAN FASHI

Comments are closed
Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya umarci babban ‘yan sanda Ibrahim Idris ya gudanar da garanbawul ga tsarin ayyukan ‘yan sanda na musamman dake sintirin yaki da ‘yan fashi da makami da sauran masu miyagun ayyukan. Wata sanarwa dauke da sa hannun baturen hulda da kafofin labaru na mukaddashin shugaban kasar Lao’u Akande ta ce matakin
more

AN KASHE ‘YAN SANDA HUDU A KADUNA

Comments are closed
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce, an kashe jami’anta guda hudu a lokacin da suka kai sumame domin lalubo wasu bata gari unguwar Rigasa a Kaduna. Kakakin rundunar DSP Yakubu Sabo ya tabbatar cewa, yanzu haka rundunar ta kara aikewa da karin jami’ai a wurin da ‘yan bindigar suka yiwa jami’an da suka kashe kwantan
more

MASU YI WA KASA HIDIMA 37 NE SUKA TSALLAKE-RIJIYA-DA-BAYA A JIHAR OGUN

Comments are closed
Masu yi wa kasa hidima su 37 ne suka tsallake-rijiya-da-baya, jim kadan bayan da suka bar sansanin karbar horo a jiya Litinin dake dake Shagamu a jihar Ogun a yayin da motar da ta kwaso su ta gazza yin birki. Kwamandan hukumar kiyaye afkarwar hadura ta kasa shiyyar Ogun Clement Oladele ya tabbatar da afkuwar hadin
more

HUKUMOMI A AFGHANISTAN SUN TABBATAR DA MUTUWAR DAKARUN KASAR DAKE KUDU MASO YAMMACIN KASAR

Comments are closed
Hukumomi a Afghanistan sun tabbatar cewa dakarun kasar 100 ne suka rasa rayukansu kana fararen hula kimanin suka mutu a yayin muyasar wuta a garin Ghazni. Rahotanni sunce an kwashe kwanaki 4 ana fafatawa tsakanin ‘yan kungiyar Taliban a ciki da wajen garin Ghazni dake kudu maso gabashin kasar. Minisatan tsaron kasar Janar Tariq Shah Bahrami yace
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close