GWAMNATIN JIHAR KANO TACE NAN DA WATANNI GOMA ZATA KAMMALA AIKIN TITIN KARKASHIN KASA DAKE SHATALE-TALEN DANGI

Comments are closed

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tabattar da cewa aikin gina gadar karkashin kasa da ta sama dake shatale-talen Dangi za a kammala shi nan da watanni 10 masu zuwa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da aza harsashin titin da yayi a cikin karshen makon da ya gabata,ya ce aikin zai lashe sama da naira biliyan 4 sannan kuma aikin ba zai tsaya ba har sai an kammala shi.

Ya kuma ce gwamnatin jiha tini ta biya dan kwangilar kudinsa na kaso 50 daga cikin dari domin kammala aikin cikin sauri.

Sannan kuma gwamnatin jiha ta yi alkawarin biyan diyya ga duk wani ginin al’umma da ya shafi aikin hanyar.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close