JAM’IYYAR APC TA CE, BA ZATA YARDA A SAKE YIN MAGUDIN ZABE BA

Comments are closed

Jam’iyyar APC ta ce, ba zata yarda a sake yin magudin zabe ba, a cikin zabukan kasar nan.
Hakan ya fito ne ta bakin Shugaban Jam’iyyar na jihar Naija, Alhaji Jibril Imam, yayin ganawa da kungiyar ‘yan Jaridu da ya gudana a jihar.
ya ce, jam’iyyar APC a jihar ta shirya tsaf don ganin ta samu nasara a zabe mai zuwa ba tare da magudi ba.
ya kara da cewa, babban kalubalen da ke gaban su shine samun nasara a babban zabe mai zuwa, saboda Nigeria a yanzu tana bukatar zabe mai cike da adalci.
Jibril Imam ya kuma ce duba da abin da shugaban kasa yake yi na wajan gudanar da ayuka a kasar nan shi ya sa a yanzu suka sake amincewa da ya sake dorawa a karo na biyu.

Comments are closed.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close