MASARAUTAR KANO TA DAKATAR DA WASU DAKKATAI BIYAR A KARAMAR HUKUMAR KUNCI

No comments

Majalisar Masarautar Kano ta dakatar da wasu Dagatai a karamar hukumar Kunci, bisa samun su da kin bin umar nin masarauta.
Dagatan da dakatarwar ta shafa sun hada da,Dagacin ‘Yan dadi Muhammad Abdullahi, da Dagacin Hugungumai Jamilu Abubakar, da Dagacin Gadaba Abdu Yahaya, da Dagacin Galadimawa Dahiru Muhammad, da kuma Dagacin Ridawa Isyaku Mustafa.
Babban Dan majalisar masauratar Kano, Galadiman Kano Alhaji Abbas Sunusi, ya aiwatar da dakatarwar sakamakon samun su da laifin, bayan da hakimin karamar ta kunci Alhaji Ali Ado Bayero ya gabatar da Dagatan agaban Masarautar.

No Comments Yet.

Leave a comment

You must be logged in to post a comment.

  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.

close