Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

SAMA DA MUTANE DUBU BIYU NE SUKA RASA MATSUNANSU SAKAMAKON AMBALIYAR RUWA

Comments are closed
Hukumomi a kasar nan sun ce sama da mutane 2000 ne zuwa yanzu aka tantance wanda suka rasa matsugunnansu, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ya faru a garin jibiya dake jihar katsina. Ambaliyar ruwan wanda tayi sanadiyar mutuwar mutane fiye da mutum 40.tare da daruruwan gidaje da suka lalace,sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka
more

RUNDUNAR TSARO TA FARIN KAYA TA TURA JAMI’ANTA 1,200 ZUWA WASU SASSAN JIHAR BORNO DA AKA KUBUTAR DAGA HANNUN BOKO HARAM

Comments are closed
Rahotanni daga jihar Borno na cewa rundunar tsaro ta farin kaya wato civil depence ta tura jami’anta 1,200 zuwa wasu sassan jihar da aka kubutar daga hannun mayakan Boko haram. Babban kwamandan rundunar Muhammadu Gana ne yabayya na hakan, inda ya ce wannan wani shirine na karawa fararen hula kwarin gwiwar sake gudanar da harkokin su
more

BARISTA YAKUBU ABDULLAHI DODO YAYI KIRA GA GWAMNATI DA TAYI AMFANI DA DOKA WAJEN AIWATARWA DA AL’UMMA AYYUKAN RAYA KASA

Comments are closed
Wani Lauya mai zaman kansa anan Kano Barista Yakubu Abdullahi Dodo, yayi kira ga gwamnati da tayi anfani da doka wajen aiwatarwa da al’umma ayyukan raya kasa. Barista Dodo yayi wannan kiran ne ta cikin shirin Shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala da safiyar yau. Ya ce, "matukar gwamnati zata yi la'akari da doka to
more

KUNGIYAR ‘NAJERIYA MAZAUNA KASAR AFRIKA TA KUDU NA NUNA DAMUWA GAME DA KISAN WANI DAN NAJERIYA DA KE ZAUNE A CAN

Comments are closed
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasar Afrika ta kudu ta nuna damuwa, game da kisan da ‘yan bindiga suka yi wa wani dan kasar nan da ke zaune a can. Shugaban kungiyar, Adetola Olubola wanda ya tabbatar da haka ga kamfanin dillancin labarai na kasa game da faruwar al’amarin, yace wasu ‘yan bindiga ne suka kashe Martin
more

GWAMNAN JIHAR BENUE YA FICE DAGA JAM’IYYAR APC

Comments are closed
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya sanar da fitar sa daga jam’iyar APC. A yayin bikin rantsar da sabon mashawarcin sa na musamman a kan harkokin kanana hukumomin jihar a yau Litinin, gwamnan yace tuni jam’iyar APC ta kore shi. Sai dai, gwamnan Ortom, bai bayyana jam’iyyar daya koma ba. Amma yace nan bada jimawa ba,
more

SANATA MAI WAKILTAR SOKOTO A MAJALISAR DATTAWA YA BADA GUDUNMAWA GA WADANDA IBTILA’IN HARI YA RUTSA DA A KARAMAR HUKUMAR RABAH

Comments are closed
Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa a majalisar dattawa ya bada gudunmawar naira miliyan biyu da kayayyakin masarufi ga wadanda ibtila’in harin da ya rutsa da su a kauyen Tabanni dake karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto. Kayayyakin sun hada da buhun shinkafa dubu daya da katan din sabulai duka da nufin saukakawa wadanda ibtala’in ya
more

WASU ‘YAN KASUWA A AMURKA SUN GANA DA JAMI’AN NAJERIYA GAME DA BATUN SAKA JARI A KASAR NAN

Comments are closed
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi osinbajo ya kammala ziyarar kwadaitawa ‘yan kasuwar Amurka musamman masu masana’antun fasaha kan zuba jari a kasar nan. Shugabn hukumar bunkasa fasahar zamani Dakta Isah Ali Fantami, ya ce kasar Amurka ta ware Dala miliyan dubu daya domin zuba jari a fannin fasaha, a don haka ne suka kai ziyara kasar
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close