Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

YAN SANDA SUN TSARE HANYAR SHIGA GIDAN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA

Comments are closed
'Yan sanda sun tsare hanyar shiga gidan shugaban majalisar dattawa Sanata Abubakar Bukola saraki yau da safe. A jiya da marece ne rundunar 'yan sandan ta aikawa da shugaban majalisar dattawan da wata wasikar gayyata ya bayyana a ofishin 'yan sanada na Guzape Station da ke Abuja yau da karfe 8 na safe, domin amsa
more

NAKASASSU SUN KOKA KAN YADDA JAMI’AN TSARO KE KAMA SU A SASSAN KASAR NAN

Comments are closed
Kungiyar Nakasassu ta Kasarnan karkashin jagorancin Yarima Suleiman Ibrahim, sun koka kan yadda Gwamnatikesanyajami'an tsaro na kamasu baya ga fuskantar muzgunawa daga garesu. Yarima Sulaiman Ibrahim yace anamusu wannan kamanne a cikin birnin tarayya Abuja,dasunan hanasu bara a fadin jihar dama kasa baki daya. Acewarsa bayan gwamnati batayi musu wani tanadi bana inganta rayuwarsuba. Shugabanyace an kama
more

GWAMNATIN TARAYYA TA KAMMALA SHIRI DOMIN RARRABA MUTANEN DA SUKA SAMI NASARAR CAN-CANTAR SHIGA AIKIN N-POWER ZAGAYE NA BIYU

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta kammala shiri tsaf domin rarraba mutanen da suka sami nasarar can-cantar shiga aikin N-Power zagaye na biyu har su dubu 300 a wuraren aiki daban-daban a farkon watan Afirilu mai kamawa. Sanarwar ta fito daga bakin mataimaki na musaman kan harkokin labarai ga mataimakin shugaban kasa Laolu Akande, ya bayyana hakan a daren
more

KUNGIYOYIN MA’AIKATAN KAMPANIN SUFURI JIRAGEN SAMAN KASAR NAN SUN CE BA ZA SU BARI SABON KAMPANIN JIRGIN SAMAN KASAR NAN YA FARA AIKI BA

Comments are closed
Kungiyoyin ma’aikatan kampanin sufurin jiragen saman kasar nan sun yi barazanar dakile yunkurin gwamnatin tarayya na samar da sabbin jiragen samar da gwamnatin ta kadamar a jiya a Engila wanda ta chanjawa suna daga Nigerian Air ways zuwa Nigeria Air. Kungiyar ta ce wannan mataki na gamnatin tarayya ya saba da yarjejeniyar da ke takaninsu ta
more

TSOHON SHUGABAN KASAR NAN YA CE SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI BA ZAI IYA MAGANCE MATSALAR TSARO BA

Comments are closed
Tshohon shugaban kasar nan Olusegun Obasanjo ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai iya magance matalar tsaron data addabi kasar nan ba. Obasanjo ya bayyana hakan ne a wata wasika da aka karanta a madadinsa a taron magance al’amuran tsaro da kungiyoyin manyan kabilun kasar nan suka shirya a jiya a babban Birnin tarayya
more

MAJALISAR ISRAILA TA AMINCE DA WATA DOKA DA TA BAYYANA YANKIN KASAR A MATSAYIN KASAR YAHUDAWA ZALLA, SABANIN KUDURORIN MAJALISAR DINKIN DUNIYA

Comments are closed
Majalisar Israila ta amince da wata doka mai sarkakiya wadda ta bayyana yankin kasar a matsayin kasar Yahudawa zalla, sabanin kudurorin Majalisar Dinkin Duniya. ‘Yan majalisun Israila 62 ne suka amince da wannan sabuwar doka mai sarkakiya, yayin da 55 suka kada kuri’ar kin amincewa da ita. A karkashin wannan sabuwar doka, kasar ta Israila zata janye
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close