Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA AIKAWA MAJALISA WANI KWARYA-KWARYAN KASAFIN KUDI

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa da Majalisar Dokokin kasar nan wani kwarya-kwaryar kasafin kudi wanda a ciki ake kyautata zaton samun kudaden zaben shekarar 2019. Kwarya-kwaryar kasafin kudin na Naira biliyan 242.4 wanda a ciki za a ware kudaden da za a yi zabe a watan Fabrairun shekarar 2019 da su. Shugaban Majalisar Dattawan, Sanata
more

SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YAYI ALKAWARIN YIN DUK MAI YUWUWA DOMIN GUDANAR DA ZABUKAN BADI CIKIN KWANCIYAR HANKALI DA LUMANA

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi alkawarin yin duk mai yuwuwa domin ganin an gudanar da zabukan badi cikin kwanciyar hankali da lumana. Shugaban ya ce za’a hada hannu da sukkanin masu ruwa da tsaki domin kaucewa tarzomar data dabai-baye babban zaben shekara ta 2011, lamarin daya sanya tilas har kotun duniya ICC dake hukunta masu
more

SAMA DA MUTANE DUBU BIYU NE SUKA RASA MATSUNANSU SAKAMAKON AMBALIYAR RUWA

Comments are closed
Hukumomi a kasar nan sun ce sama da mutane 2000 ne zuwa yanzu aka tantance wanda suka rasa matsugunnansu, bayan wata mummunar ambaliyar ruwa da ya faru a garin jibiya dake jihar katsina. Ambaliyar ruwan wanda tayi sanadiyar mutuwar mutane fiye da mutum 40.tare da daruruwan gidaje da suka lalace,sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka
more

RUNDUNAR TSARO TA FARIN KAYA TA TURA JAMI’ANTA 1,200 ZUWA WASU SASSAN JIHAR BORNO DA AKA KUBUTAR DAGA HANNUN BOKO HARAM

Comments are closed
Rahotanni daga jihar Borno na cewa rundunar tsaro ta farin kaya wato civil depence ta tura jami’anta 1,200 zuwa wasu sassan jihar da aka kubutar daga hannun mayakan Boko haram. Babban kwamandan rundunar Muhammadu Gana ne yabayya na hakan, inda ya ce wannan wani shirine na karawa fararen hula kwarin gwiwar sake gudanar da harkokin su
more

BARISTA YAKUBU ABDULLAHI DODO YAYI KIRA GA GWAMNATI DA TAYI AMFANI DA DOKA WAJEN AIWATARWA DA AL’UMMA AYYUKAN RAYA KASA

Comments are closed
Wani Lauya mai zaman kansa anan Kano Barista Yakubu Abdullahi Dodo, yayi kira ga gwamnati da tayi anfani da doka wajen aiwatarwa da al’umma ayyukan raya kasa. Barista Dodo yayi wannan kiran ne ta cikin shirin Shari’a a aikace na nan gidan rediyon Dala da safiyar yau. Ya ce, "matukar gwamnati zata yi la'akari da doka to
more

KUNGIYAR ‘NAJERIYA MAZAUNA KASAR AFRIKA TA KUDU NA NUNA DAMUWA GAME DA KISAN WANI DAN NAJERIYA DA KE ZAUNE A CAN

Comments are closed
Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasar Afrika ta kudu ta nuna damuwa, game da kisan da ‘yan bindiga suka yi wa wani dan kasar nan da ke zaune a can. Shugaban kungiyar, Adetola Olubola wanda ya tabbatar da haka ga kamfanin dillancin labarai na kasa game da faruwar al’amarin, yace wasu ‘yan bindiga ne suka kashe Martin
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close