Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

SHUGABAN MAJALISAR DATTIJAI YA CE DOKOKIN KASA SUN FAYYACE KA’IDOJI DA HANYOYIN TSIGE SHUGABAN MAJALISA DATTAWAN KASAR NAN

Comments are closed
Shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki ya ce dokokin kasa sun fayyace ka’idoji da hanyoyin tsige shugaban majalisa dattawan kasar nan. Ya ce 'tsarin dokokin majalisar yayi tanadin cewa sai an samu kashi biyu bisa uku na yawan mambobin majalisar kafin a kai ga tsige shugaban." Sanata Bukola Saraki wanda ke wadannan kalamai lokacin taron manema labarai
more

JAM’IYYAR APC TA CE TA GOYI BAYAN MATAKIN DA JAMI’AN TSARON FARIN KAYA SUKA DAUKA NA HANA SANATOCI SHIGA MAJALISAR DATTAWAN KASAR

Comments are closed
Jam'iyyar APC ta ce ta goyi bayan matakin da jami'an tsaron farin kaya DSS suka dauka na hana sanatoci shiga majalisar dattawan kasar a jiya Talata. A Wata sanarwar da mukaddashin kakakin jam'iyyar, Yekini Nabena, ya fitar ta ce binciken da jam'iyyar ta gudanar ta gano cewar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ya shirya tayar da
more

SHUGABAN MAJALISAR DATTIJAI DA SHUGABAN MAJALISAR WAKILAI TA TARRAYA SUNYI ALAWADAI DA MATAKIN DA HUKUMAR TSARO TA FARIN KAYA TA YI NA MAMAYE HARABAR ZAUREN MAJALISAR

Comments are closed
Shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki tare da shugaban majalisar wakilai ta tarayya, Yakubu Dogara sun yi Alawadai da matakin da hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta yi na Mamaye harabar zauran majalisar a jiya Talata. Shuwagabannin biyu sun bayyana wannana matakin a matsayin gurgunta demokradiyar kasar nan a cewar su hakan ya saba doka. A
more

SAMA DA ‘YAN KASAR WAJE DUBU 700 NE DA KE KASAR AMURKA NE SUKA WUCE WA’ADIN DA AKA DIBAR MUSU NA WATANNI 12 A TAKADARDUN BISAR SU

Comments are closed
Hukumar tsaron cikin gida ta Amurka da ake kira Homeland Security, ta ce sama da ‘yan kasar waje dubu 700 da ya kamata su fita daga kasar Amurka ne suka wuce wa’adin da aka dibar musu na watanni 12 a takardun bisar su. A wata sabuwar kididdigar, wacce ake fitawar a duk shekara, ta nuna yadda
more

RUNDUNAR ‘YAN SANDA TA JIHIA KANO NA SANAR DA AL’UMMA CEWA A YAU TALATA NE JAMI’ANTA KE ATISAYEN HARBIN BINDIGA A KEBANTACCEN WURI

Comments are closed
Rundunar 'yan sanda ta jihar Kano na sanar da al’uma cewa a yau Talata ne jami’anta ke atisayen harbin bindiga a kebantaccen wuri dake Hawan Kalibawa na yankin karamar Hukumar Dawakin Tofa a nan jihar Kano. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar SP Magaji Musa Majiya ya sanyawa hannu, ta ce rundunar an fara wannan atisayen
more

MAYAKAN SAMAN NA RUNDUNAR SOJOJIN NAJERIYA NA SAMUN GALABA AKAN TSAGERU ‘YAN TARZOMA A ZAMFARA

Comments are closed
Mayakan Saman na rundunar sojojin Nigeria Na Samun Galaba Akan tsageru ‘yan tarzoma a Zamfara Kakakin rundunar Air commodore Ibikunle Daramola, yace shirin ‘Diran Mikiya’ a Zamfara ya na samun galaba akan miyagun mutanen da suka addabi jihar. Hare haren da sojojin ke kaiwa da jiragen yaki sun hallaka ‘yan bindiga masu dimbin yawa a wajejen kauyukan
more

SHUGABANNIN MAJALISAR DOKOKI TA KASA ZA SU YI WANI ZAMAN GAGGAWA A YAU TALATA

Comments are closed
Rahotanni daga Abuja na cewa sugabannin Majalisar Dokoki ta kasa za su yi wani zaman gaggawa a yau Talata. Batun gyaran kasafin kudi da ke gaban majalisar na biliyan N242 shine zai mamaye tattaunawar shugabannin. Tuni gwamnatin tarayya ta ambata cewa, za’ayi amfani da wani banagare na kudaden wajen gudanar da zabukan badi Shugabannin majalisun, za su
more

MATAIMAKIN GWAMNAR JIHAR KANO YA MUSANTA JITA JITAR DA KE YAWO A GARI CEWA YA BAR JAM’IYYAR APC ZUWA JAM’IYYAR PDP

Comments are closed
Mataimakin gwamnan jihar kano farfesa Hafizu Abubakar ya musanta jita jitar da ke yawo a gari cewa ya bar jam’iyyarsa ta APC zuwa jam’iyyar PDP a jiya. Da yake ganawa da manema labarai Farfesa Hafizu ya ce bai fita daga jam’iyyar APC ba kuma har yanzu shi ne mataimakin gwamnan jihar kano. Ya kuma ce bai
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close