Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

NAJERIYA ZATA CI MORIYAR KASUWAR AFRIKA.

Comments are closed
A taron bita da kuma wayar da kan masana harkokin kasuwanci da yan kasuwa da ofishin cibiyar kula da harkokin kasuwanci na kasar nan ya shirya a jihar lagos,an bayyana cewa Nigeria zata ci moriyar kasuwar. Babban daraktan cibiyar Ambassador Chidu Osakwe ne ya bayyana irin alfanun da Nigeria zata samu sanadiyyar kasancewarta cikin kungiyar harkokin
more

TSOHON SHUGABAN HUKUMAR ZABE YA BAYYANA MATSAYARSA GAME DA ZABEN 2019.

Comments are closed
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ‘INEC’, Farfesa Attahiru Jega ya yi shelar cewa babban zaben shekarar 2019 mai gabatowa ka iya fuskantar tarnaki. Farfesan ya bayyana matsalolin da aka yi ta samu a zaben cikin gidan jam’iyyar APC, da kuma zargin badakalar cin hanci a Majalisar tarayya a matsayin wasu ababe da za su
more

GWAMNATIN JIHAR FILATO TA SAMAR DA DANDAMALIN TATTARO BAYANAI

Comments are closed
Gwamnatin jihar Filato ta samar da wani dandamalin tattaro bayanai domin inganta harkokin tsaro a fadin jihar Da yake kaddamar da dandamalin, Gwamna Simon Bako Lalong yace manufar hakan tana da nasaba da kokarin su na tabbatar da cikakken tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma, kamar yadda suka alkawarta Gwamnatin jihar Filato ta ce ta samar da motoci
more

ANYI KIRA GA YAN SIYASAR KASAR NIJAR.

Comments are closed
Kungiyoyin kare hakkin bil’ada sun yi jan hankali ga ‘yan siyasar kasar Nijar da su sasanta da juna domin kaucewa jefa kasar cikin rudanin siyasa   Rahotanni daga jamhuriyar Nijar na nuni da cewa Ja-in-ja tsakanin yan ‘yan siyasa tayi ‘kamari, game da manyan zabukan kasar masu gabatowa Matakin daya tilastawa kungiyoyin kare hakkin jama’a fara jawo hankalin
more

SHUGABAN MUHAMMADU BUHARI YAYI ALLAH WADARAI DA YANDA AKE HALLAKA YAN KASA.

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hallaka rayukan ‘yan kasa da ake samu da sunan fada tsakanin manoma da makiyaya a wasu sassan kasar nan. Yace gwamnatin san a daukar matakan da suka dace domin ganin an gurfanar da dukkanin masu hannu akan wannan al’amari a gaban kuliya. Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne
more

YAU NE NAJERIYA KE CIKA SHEKARU 19 A TAFARKIN DEMOKARADOYYA.

Comments are closed
  Yau ranar demokaradiyya a najeriya kuma tuni gwamnatin tarayya ta kebe wannan rana a matsayin hutu ga ma’aikatan gwamnati dana cibiyoyi masu zaman kansu. A ranar 29 ga watan nan na Mayu ne a shekarar 1999 najeriya ta koma tafarkin demokaradiya kuma tun daga wancan lokaci ake ci gaba da mulkin demokaradiyyar babu kastsewa. Gwamnatoci a matakai
more

KOTUN TARAYYA TA BAYAR DA BELIN TSOHON GWAMNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, AMBASADA AMINU WALI DA ENGINEE MANSUR AHMAD.

Comments are closed
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a kano karkashin justice zainab abubakar ta fara saurar karar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta shigar gabanta tana karar tsohon gwamnan jihar kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon ministan harkokin waje ambasada Aminu Wali da kuma tsohon kwamishinan ayyuka a kano Eng. Mansur
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close