Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

SHUGABAN MUHAMMADU BUHARI YAYI ALLAH WADARAI DA YANDA AKE HALLAKA YAN KASA.

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hallaka rayukan ‘yan kasa da ake samu da sunan fada tsakanin manoma da makiyaya a wasu sassan kasar nan. Yace gwamnatin san a daukar matakan da suka dace domin ganin an gurfanar da dukkanin masu hannu akan wannan al’amari a gaban kuliya. Shugaba Buhari na wadannan kalamai ne
more

YAU NE NAJERIYA KE CIKA SHEKARU 19 A TAFARKIN DEMOKARADOYYA.

Comments are closed
  Yau ranar demokaradiyya a najeriya kuma tuni gwamnatin tarayya ta kebe wannan rana a matsayin hutu ga ma’aikatan gwamnati dana cibiyoyi masu zaman kansu. A ranar 29 ga watan nan na Mayu ne a shekarar 1999 najeriya ta koma tafarkin demokaradiya kuma tun daga wancan lokaci ake ci gaba da mulkin demokaradiyyar babu kastsewa. Gwamnatoci a matakai
more

KOTUN TARAYYA TA BAYAR DA BELIN TSOHON GWAMNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, AMBASADA AMINU WALI DA ENGINEE MANSUR AHMAD.

Comments are closed
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a kano karkashin justice zainab abubakar ta fara saurar karar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta shigar gabanta tana karar tsohon gwamnan jihar kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon ministan harkokin waje ambasada Aminu Wali da kuma tsohon kwamishinan ayyuka a kano Eng. Mansur
more

KWAMISHINIYAR MA’AIKATAR ALBARKATUN KASA TA JIHAR ADAMAWA TA RASA WASU DAGA CIKIN HAKORANTA SAKAMAKON MARI DA TA SHA.

Comments are closed
Kwamishiniyar ma’aikatar albarkatun kasa ta jihar Adamawa Misis Shanti Sashi, ta maka shugaban karamar hukumar Lamurde Mista Barati Nzonzo a kotu, biyo bayan marin da ya wanka mata wanda ya yi sanadiyar cire mata hakori. Misis Sashi, ta maka shugaban karamar hukumar ne a kotu kan batutuwa bakwai da suka shafi aikata munanan laifuka, ta kuma
more

MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR BAUCHI YA RUBUTA TAKARDAR BARIN AIKI GA GWAMNAN JIHAR.

Comments are closed
Mataimakin gwamnan jihar Bauchi Injiniya Nuhu Gidado,ya mikawa gwamnan jihar bauchi Muhammad abubakar takardar ajiye aiki. A cikin wasikar da ya mika ya bayyana dalilansa, inda yace dama bashi da niyyar wuce wa`adin mulki daya akan wannan mukamin. Sai dai gwamnan jihar Muhammad abubakar ya ce ya dauki mataimakin nasa da muhimmancin gaske a gwamnatinsa, kuma ko
more

KUNGIYAR LAUYOYI JUSUN TA SHIGAR DA GWAMNATIN JIHAR KANO KARA.

Comments are closed
Babbar kotun jiha mai lamba 9 karkashin mai shari’a Usman Na’Abba taci gaba da saurarar karar da kungiyar ma’aikatan shari’a "JUSUN" suka shigar suna karar gwamnatin jihar kano dangane da batun neman takardun biyan albashi da gwamnatin jihar kanon ta nemi sashin shari'ar su gabatar. Kungiyar jusun dai ta garzaya kotun domin jin ko gwamnatin jihar
more

RUNDUNAR YAN SANDAN JIHAR KANO TAYI GARGADI GA IYAYE.

Comments are closed
Rundunar Yansandan Jihar Kano ta gargadi Iyaye su ja kunnen Yayansu Kan amfani da abun fashewa mai kara wato Nockout Musamman lokacin watan Azumin Ramadan. Kakakin rundunar a nan Kano SP Magaji Musa Majiya ne. Ya bayyana hakan a zantawarsa da gidan Rediyon Dala kan yadda kananan yara ke amfani da Nockout wajen razana al`umma musamman
more

KASAR KONGO TA FARA BADA RIGAKAFIN KARIYA DAGA CUTAR EBOLA.

Comments are closed
Jami'an lafiya a jamhuriyyar dimokaradiyyar congo sun fara gudanar da aikin baiwa jama'a rigakafin cutar ebola, a wani yunkurin da ake na dakile yaduwar cutar zuwa wasu sassan kasar. Cutar ebola dai na cigaba da yaduwa a kasar congo duk da matakan da hukumomin ke dauka na ganin sun kawar da ita. Tun da fari dai an
more

AMURKA ZATA KAKABAWA IRAN TAKUNKUNMIN TATTALIN ARZIKI.

Comments are closed
Kasar amurka ta gabatar da sababbin sharadai 12 masu tsauri domin kulla yarjejeniyar nukiliyar iran, lokacin da kasar ta yi barazanar daukar matakai masu tsauri kan kamfanonin kasahen turai da suka cigaba da hulda da ita. Yayin da yake gabatar da sabbin manufofin amurka kan kasar iran, sakataren harkokin waje mike pompeo ya ce zasu kakabawa
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close