Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

RANAR YANCIN YAN JARIDU TA DUNIYA.

Comments are closed
Kungiyar dake rajin kare hakkin 'yan jaridu ta duniya ta bayyana cewa, yawan 'yan jaridun da aka kashe cikin watanni hudu na farkon shekarar 2018 a kasashe 18 ya karu zuwa 44, sabanin 28 a shekarar bara. Kungiyar ta bayyana hakan ne a birnin Genevan kasar Switzerland Yayin da ake bikin ranar 'yancin ‘yan jaridu ta
more

AN SAMU RUSHEWAR GIDAJE A JIHAR KANO.

Comments are closed
Sakamakon mamakon ruwan sama da iska da a aka tafka a yammacin jiya Laraba a wasu sassan unguwanni dake kwaryar birni a nan Kano, ya yi sanadiyar rushe wasu gidaje a yankin unguwar Mai Dile da Rigar kuka a karamar hukumar Kumbotso. Wasu mazauna yankin sun shaidawa wakilin mu na ‘yan Zazu cewa yanayin ruwan saman
more

YA KAMATA IYAYE SU MAYAR DA HANKALI A KAN ILMIN YAYANSU.

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci iyaye dasu mayar da hankali wajan kula da ilimin ‘ya’yan su domin ganin sun sami ingantaccen ilimi don amfanin rayuwar su a nan gaba. Kwamishinan ayuka na musamman Abdullahi Abbas ne ya bayyana hakan ta bakin wakilinsa Umar Yusuf Kashe Kwabo, a jawabinsa da yayi a wajan karrama wasu mutane da
more

HUKUMAR HISBA TAYI JAN HANKALI GA MASU BADA HAYA.

Comments are closed
Hukumar hisba ta gargadi masu bada hayar gidaje da sauran wuraren hutawa, musamman a unguwanni wajen gari, dasu riga sanin wanda zasu bawa haya da kuma me za’ayia wurin domin kaucewa gudanar da ayyukan masha’a a wuraren. Babban daraktan hukumar Abba Sa’idu Sufi ne ya yi wanan kira a zantawarsu da wakilinmu na ‘yan zazu yau
more

ZA A SAMAR DA AIKIN YI GA MATASA A KALLA 100,000

Comments are closed
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo, ya kaddamar da wani shirin magance matsalar rashin aikin yi a tsakanin wadanda suka kammala karatu, mai taken "Nation Builders Corps" ko NABCO a takaice. Cikin shekarar nan kadai, Shirin zai ba da damar samar da aikin yi ga mutasa a kalla 100,000 wadanda ke da shaidar digiri, a ma'aikatun
more

MATAIMAKIN SHUGABAN KASA YAYI KIRA GA JAMI’AN TSARO.

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta umarci jami’an tsaron kasar nan da su tsaurara matakan tsaro a kasuwanni da sauran wuraren ibada a garin Mubi dake jihar Adamawa. Mataimakon shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ne ya bayyana hakan, a cikin wata sanarwa da kakakin sa Laolu Akande ya sanyawa hannu. Ya ce,|" sakamakon wani harin kunar bakin wake da bama-bamai
more

AN UMARCI HUKUMOMIN DAKE DA RUWA DA TSAKI.

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta haramta hadawa da kuma shigar da magungunan tari masu kunshe da Kodin a cikin kasar nan, a wani mataki na kawo karshen yadda ake amfani da maganin ba bisa ka'ida ba, musamman tsakanin matasa. Ministan lafiya Isaac Adewole ya ce, gwamnati ta umarci hukumomin da abin ya shafa, da su aiwatar da wannan
more

KOWANI DAN KASA NADA DAMAR MALLAKAR MUHALLI.

Comments are closed
Kwararran lauyan addinin musulunci Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, sashi na 43 na kundin tsarin mulkin kasar nan ya baiwa kowane dan kasa damar mallakar muhalli a ko ina a fadin kasar nan. Barista Danbaito ya bayyana hakan ne a yau bayan kammala shirin "Shari’a a aikace" na gidan rediyon Dala. Ya ce koda gwamnati
more

ANYI KIRA GA YAN JARIDU.

Comments are closed
Shugaban kungiyar yan jaridu na jihar Kano, Kwamarade Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jaridu a fadin jihar nan da su rinka shiga loko da sako domin kara wayar da kan al’umma dangane da matsalolin zazzabin cizon sauro da ma yadda cutar take kara yaduwa. Kwamrade Abbas, ya bayyana hakan ne yayin taron wayar da kai ga
more

KIRA GA MASU HANNU DA SHUNI.

Comments are closed
Na`ibin limamin masallacin juma’a na Zera dake gandun Albasa a karamar hukumar birni, malam Muhd Auwal Ishaq garangamawa,yayi kira ga gwamnati da masu hannu da shuni dasu rinka shigowa cikin harkokin tallafawa marayu da gajiyayyu domin samun falala mai tarin yawa a ranar gobe alkiyama. Malam Muhammad Garangamawa yayi wannan kiran ne, yayin taron tallafawa marayu
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close