Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

AN UMARCI HUKUMOMIN DAKE DA RUWA DA TSAKI.

Comments are closed
Gwamnatin tarayya ta haramta hadawa da kuma shigar da magungunan tari masu kunshe da Kodin a cikin kasar nan, a wani mataki na kawo karshen yadda ake amfani da maganin ba bisa ka'ida ba, musamman tsakanin matasa. Ministan lafiya Isaac Adewole ya ce, gwamnati ta umarci hukumomin da abin ya shafa, da su aiwatar da wannan
more

KOWANI DAN KASA NADA DAMAR MALLAKAR MUHALLI.

Comments are closed
Kwararran lauyan addinin musulunci Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, sashi na 43 na kundin tsarin mulkin kasar nan ya baiwa kowane dan kasa damar mallakar muhalli a ko ina a fadin kasar nan. Barista Danbaito ya bayyana hakan ne a yau bayan kammala shirin "Shari’a a aikace" na gidan rediyon Dala. Ya ce koda gwamnati
more

ANYI KIRA GA YAN JARIDU.

Comments are closed
Shugaban kungiyar yan jaridu na jihar Kano, Kwamarade Abbas Ibrahim, ya bukaci ‘yan jaridu a fadin jihar nan da su rinka shiga loko da sako domin kara wayar da kan al’umma dangane da matsalolin zazzabin cizon sauro da ma yadda cutar take kara yaduwa. Kwamrade Abbas, ya bayyana hakan ne yayin taron wayar da kai ga
more

KIRA GA MASU HANNU DA SHUNI.

Comments are closed
Na`ibin limamin masallacin juma’a na Zera dake gandun Albasa a karamar hukumar birni, malam Muhd Auwal Ishaq garangamawa,yayi kira ga gwamnati da masu hannu da shuni dasu rinka shigowa cikin harkokin tallafawa marayu da gajiyayyu domin samun falala mai tarin yawa a ranar gobe alkiyama. Malam Muhammad Garangamawa yayi wannan kiran ne, yayin taron tallafawa marayu
more

BABU CUTAR POLIO A JIHAR KANO.

Comments are closed
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bayyana cewa, babu wata sauran cutar Polio guda daya a dukannin kananan hukumomi 44 dake fadin jihar nan. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin kwamishinan lafiya Dakta Kabiru Ibrahim Getso daya wakilce shi, yayin kaddamar da rigakafin allurar Polio zagaye na biyu da aka gudanar a garin Danfadal
more

RIKICI TSAKANIN SANATA SHEHU SANI DA EL’RUFA’I.

Comments are closed
Sanata Shehu Sani ya maka gwamna el'rufa'i a kotu,sakamokon zarginsa da ci masa zarafi da bata masa suna a kafafen yada labarai, Sanatan ya nemi kotu da ta sanya el,Rufa'e ya biyashi diyyar bata masa suna, sannan ya nemi kotu da ta sanya gwamna Elrufa'i ya yayata bashi hakuri a gidajen radiyon da yayi amfani
more

KAMATA YAYI A TSIGE SHUGABA BUHARI.

Comments are closed
Majalisar wakilan kasar nan ta nuna fushinta game da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fitar da makudan kudade, kimanin Dala miliyan dari hudu da casa'in da tara. Kwatankwacin Naira Biliyan dari da hamsin da shida, ba tare da sahalewar majalisar ba, dan siyan jiragen yaki da makamai daga kasar Amurka. Wasu daga cikin yan
more

SANATA MAI WAKILTAR BAYELSA TA GABAS YA MAYAR DA RADDI GA BUHARI.

Comments are closed
Sanata mai wakiltar Bayelsa ta Gabas, Ben Murray Bruce yace," Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya manta yadda matasan Najeriya da yake kira da malalata suka tsaya cikin rana mai tsananin zafi suka zabe shi. Maimakon Buhari ya bincika ya gano dalilin da ya sad a yawa daga cikin ‘yan Najeriya suke fita kasashen waje kamar su
more

AN KWANTAR DA GEOGE H.W BUSH A ASIBITI.

Comments are closed
An kwantar da tsohon shugaban Amurka, George H.W. Bush, a wani sashe da ake kula da masu cutar da ta yi tsanani a asibitin garin Texas, 'yan kwananki bayan rasuwar matarsa, A wata sanarwa da mai magana a madadin iyalan tsohon shugaban, Jim McGrath ya fitar, yace, "Tun ranar Lahadi aka kwantar da Bush Babba, mai
more

AN GUDANAR DA AIKIN IDO GA ‘YAN GUDUN HIJIRA

Comments are closed
Kwamatin shugaban kasa kan 'yan gudun hijira dake Arewa maso gabashin kasar nan, ya ce ya gudanar da aikin ido kyauta ga 'yan gudun hijira sama da 5000 a yankin. Shugabar kwamitin Amina Maibe ce ta bayyana hakan yayin ziyarar aikin idanu da ya gudanar a asibitin garin Maiduguri dake jihar Borno. Amina Maibe ta kara da
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close