Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

SHUGABAN KASA YACE ZAI DAUKI MATAKI A KAN GWAMNAN JIHAR KANO

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zasu dau matakin da ya dace, akan zargin da akewa gwamnan kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na karbar na goro a hannun ‘yan kwangila. Shugaba Buhari ya tabbatar da hakan ne lokacin da wani dalibi dan asalin jihar kano da ke karatu a kasar faransa ya kalubalanci gwamnatin tarayya
more

AN BUKACI YAN SIYASA DA SU GUJI CIN HANCI DA RASHAWA

Comments are closed
Dan takarar majalisar tarayya a jam’iyyar Legacy Party of Nigeria LPN, Mahammad Sautil Haq, yayi kira ga ‘yansiyasa da su guji cin hanci da rashawa, domin tsaftatacciyar rayuwa. Sautil haq, yayi kiran ne yayin da ya gabatar da jawabi a ofishin sa da ke unguwa uku. ''Ya ce ba karamin koma baya cin hanci da rashawa ke
more

ZAUREN LAUYOYI NA TAHIR CHAMBERS TA BUKACI MAJALISAR DOKOKIN JIHAR KANO DA TA BINCIKI GWAMNAN KANO KAN FITO DA KANANAN YARA KAN TITI

Comments are closed
Zauren lauyoyi na Tahir Chambers ta bukaci majalisar dokokin jihar Kano da ta binciki gwamnan kano Dakta Abdallahi Umar Ganduje da gwamnatin sa,kan fito da kananan yara yan firamare da akayi a kan titi suna daga kwalayen nuna goyon bayan gwamna kan zargin karbar kudaden daloli a hannun yan kwangila. Cikin wata takarda mai kunshe da
more

WANDA AKE ZARGIN DA DAUKAN HOTON BIDIYON GWAMNAN KANO YA CE ZAI BAYYANA A GABAN KWAMITIN DA KE BINCIKEN AL’AMAMARIN IDAN GWAMNAN MA ZAI ZO

Comments are closed
Mutumin da ake zargin ya dauki hoton bidiyon dake nuna gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar daloli daga hannun’yan kwangila, ya ce zai bayyana a gaban kwamitin dake bunciken al’amarin matukar shima Gandujen zai zo da kansa ba sakoba. Hakan dai na kunshe ne cikin wata wasika da lauyan mai fallasar, Barista Sa’idu Muhammad Tudun Wada,
more

SHUGABAN KASA YA CE ZAI KIRAWO TARON MAJALISAR ZARTAWA TA TARAYYA DON DUBA BATUN KARA ALBASHIN MA’AITA

Comments are closed
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar mata cewa kamar yadda doka ta tanada zai kirawo taron majalisar zartarwa ta tarayya don duba batun albashi mafi karanci na naira dubu 30. Shugaban ma’ajin kungiyar ta kasa, Kwamrade Ibrahim Khlalil ne ya tabbatarwa da gidan rediyon Dala ta wayar tarho a
more

AN CE BINCIKEN DA AKE GUDANARWA A KAN BATUN FAIFEN BIDIYON GWAMNAN KANO YA NA NAN DARAM

Comments are closed
Kwamitin zauren majalisar dokokin jihar Kano da yake binciken hoton faifen bidiyon da ake zargin gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, da karbar daloli a hannun ‘yan kwangila, ya ce binciken da yake gudanarwa a kan batun faifen bidiyon ya na nan daram. Shugaban masu rinjaye a zauren majalisar dokokin jiha, kuma shugaban kwamatin binciken hoton
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close