Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

AN SAKO MALAMAI UKU NA KWALEJIN LAFIYA DAKE JIHAR KADUNA

Comments are closed
A daren jiya talata ne aka sako Malamai uku na Kwalejin Lafiya ta Shehu Idris dake Makarfi a jihar kaduna, bayan yini biyu da suka shafe a hannun masu garkuwa da mutane. Shugaban Kwalejin Yusuf Yakubu ne, ya tabbatar da dawowar wadannan malamai. Da misalign karfe 8:00 na daren jiya. Ya ce sai da suka cimma matsaya
more

AN AMINCE DA NADIN DR NASIRU YUSUF GAWUNA A MATSAYIN SABON MATAIMAKIN GWAMNAN JIHAR KANO

Comments are closed
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin kwamishinan gona, Dr Nasiru Yusuf Gawuna, a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kano. Da yake karanta jawabin amincewar shugaban majalisar Kabiru Alhassan Rurum, ya ce majalisar ta gamsu da cancantar Nasiru Yusuf Gawuna, biyo bayan tantance shi da kuma tambayoyi da ya amsawa yan majalisar a yau. Bayan tantancewar
more

GWAMNATIN JIHAR KANO ZATA KASHE NAIRA MILIYAN SITTIN WAJEN CIYARDA DALIBAN MAKARANTUN KWANA

Comments are closed
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta kashe sama da naira miliyan sittin wajan ciyarda daliban makarantun kwana a bana. Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandire, Dr Hussain Umar Ganduje ne ya bayyana hakan, ta bakin jami’in hulda da jama’a na ma’aikatar, Yushe’u Hamza Kafin ciri, yayin da hukumar ta ke sabun ta bada kwangilar
more

SHUGABAN KASAR NAJERIYA YA SAUKA A JIHAR OSUN A YAU TALATA

Comments are closed
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka birnin Osogbo dake jihar Osun a yau Talata don halartar taron gangamin kamfen din yakin neman zaben dan tankarar gwamnan jihar Osun a jami’iyar APC, Gboyega Oyetola da za yi a ranar asabar. Cikin tawagar akwai, uban jam’iyar Ahmad Bola Tinubu da shugaban jam’iyar APC, Adams Oshiomole da kuma sauran
more

KASASHEN ETHIOPIA DA ERITREA SUN SA HANNU KAN WATA YARJEJENIYA

Comments are closed
Kasashen Ethiopia da Eritrea, sun sanya hanu kan wata yarjejeniya da zata kara karfafa dangantaka tsakaninsu, bayan kwashe skeru biyu suna gwabza yaki da kuma sama da shekaru ashirin cikin zaman doya da manja. Kasashen biyu sun rattaba hannu kan yarjejeniyar ne a wani taron koli da suka yi a kasar Saudiyya. Duk da cewa Ba a
more

KUNGIYAR CIGABAN ILIMI DA INGANTA HARKOKIN DEMOKRADIYYA , TA YI KIRA GA AL’UMMA DA SU GUJI CUSA KANSU A CIKIN BANGAR SIYASA

Comments are closed
Kungiyar cigaban Ilimi da inganta harkokin Demokradiyya SEDSAC, ta yi kira ga al’umma musamman matasa, da su guji cusa kansu a cikin bangar siya sa, domin tsira da mutunci su. wata sanarwa, mai dauke da sa hannun Shugaban kungiyar Kwamared Umar Hamisu Kofar Na’isa, ta bayyana cewa, wasu daga cikin ‘yan siyasa na amfani da matasa
more

AN UMARCI BATURAN ‘YANSANDA DA SU FARA AIWATAR DA TARON WAYAR DA KAN AL’UMMA A MATAKIN KANANAN HUKUMOMI

Comments are closed
Rundunar ‘yan sandan Jihar kano ta umarci baturan ‘yansanda wato DPO, da su fara aiwatar da taron wayar da kan al’umma a matakin kananan hukumomi don ganin anyi babban zaben 2019 lafiya. Kwamishinan ‘yansanda, Rabi’u Yusuf ne ya yi umarnin cikin makon jiya, harma ajiya baturan ‘yansanda na Fagge SP Mansur Idris, ya fara kaddamar da
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close