Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

MINISTAN SHARI’A YA SHAIDAWA RUNDUNAR TSARO TA YAN SANDA CEWA BATADA HUJJA DANGANE DA ZARGIN DA TAKEWA SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA

Comments are closed
Ministan shari’a kuma atoni JanarAbubakar Malami ya shaidawa rundunar tsaro ta ‘yan sanda cewa bata da hujja dangane da zargin da takewa shugaban majalisar dattawa sanata Bukola Saraki da gwamnan jihar Kwara Abdulfatah Ahmad kan harin da aka kai bankin Offa wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane 31 a jihar Kwara a watan Aprilu. A wata wasika
more

MATAIMAKIN JAKADAN AMURKA YA NUNA RSHIN JIN DADINSA KAN TABARBAREWAR TSARO A NAJERIYA

Comments are closed
Mataimakin Jakadan Amurka a Najeriya David Young yanuna rashin jin dadinsa kan yadda halin tsaro ke kara tabarbarewa a Nigeria wanda yake sanadiyyar asarar rayuka. Jakadan ya yi wannan maganr ce a lokacin da ya zagaya jihohin Zamfara da Kaduna, inda ya ce tashe-tashen hankula bai tsallake kowa ba- da makiyaya, da manoma, da kabilu mabanbanta,
more

WANI LAUYA YA SOKI DOKAR TSARIN BAIWA MATASA DAMAR TSAYAWA TAKARA

Comments are closed
Wani lauya mai zaman kansa anan Kano, Barrister Abdulkareem kabir Maude Minjibir yace tsarin dokar baiwa matasa damar tsayawa takara da shugaban kasa ya sanyawa hannu ta sabawa kundin tsarin mulkin kasar nan. Barrister maude minjibir ya bayyana hakan ne a talatar nan ta cikin shirin sharia aikace na nan gidan radion Dala. Barrister Minjibir ya kara
more

JIMLAR SANATOCI 15 SUNYI SAUYIN SHEKA DAGA JAM’IYYAR APC ZUWA PDP

Comments are closed
yan jam’iyyar APC a majalisar wakila 32 ne sukayi kaura zuwa jam’iyyar PDP. A zaman majalisar na talatar nan, karkashin jagorancin shugaban majalisar Yakubu Dogara wasu Karin ‘yan majalisar guda hudu ‘yayan jam’iyyar ta APC daga jihar Oyo sunyi sauyin sheka zuwa jam’iyyar ADC. Hakan ya nuna jimlar mambobin majalisar wakilai ‘yan jam’iyyar APC guda 36 ne
more

HUKUMAR ZABE TA KASAR ZIMBABWE TACE DUKKANIN KURI’UN DA ZA’A KADA ZASUYI TASIRI A BABBAN ZABEN KASAR DA ZA’AYI

Comments are closed
A jiya litinin hukumar zabe ta kasar Zimbabwe, tace duk kuri'ar da aka jefa a babban zaben kasar da za'ayiranar 30 ga watan nan zatayi tasiri, kuma za'akare sirrin kuri’a. Mukaddashin shugabanhukumar zaben kasar Emmanuel Magade ne ya bayyana hakan ga manema labarai, da jakadu, da 'yan saido a jiya Litinin, da zummar karfafa gwiwa akanzaben
more

YAN SANDA SUN TSARE HANYAR SHIGA GIDAN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA

Comments are closed
'Yan sanda sun tsare hanyar shiga gidan shugaban majalisar dattawa Sanata Abubakar Bukola saraki yau da safe. A jiya da marece ne rundunar 'yan sandan ta aikawa da shugaban majalisar dattawan da wata wasikar gayyata ya bayyana a ofishin 'yan sanada na Guzape Station da ke Abuja yau da karfe 8 na safe, domin amsa
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close