Birnin Dala

Da Fatan Ku Na Tare Da Mu A Mita 88.5

Madalla Da Kulawa

Asma'u Sadiq (Baby-Nice)

Assistant Head of Production

Zainab Abdulrahman Mahmud

Head of Educational/Enlightenment

Muzzammil Ibrahim Yakasai (King Khan)

Head of News and Current Affairs

Nura Bello

Belnur?!

Fatima Muhammad Umar

Gwaggon Baba from Birnin Dala

Tijjani Adamu

Asst. Head of News and Current Affairs

Ghali Abdallah DZ

Sarki Ukasha

Head of Entertainment

Nasiru Salisu Zango

Manager Programmes

Ahmad Garzali Yakubu

Station Manager

A Cikin Labarai

AN BUKACE AL’UMMA DA SU RINKA TALLAFAWA GIDAJEN MASU RANGWANIN HANKALI

Comments are closed
Mai kula da gidan masu rangwamin hankali na Dorayi dake karamar hukumar Gwale, Aminu Garba Suleman, ya bukaci al’umma da su rinka tallafawa irin wadannan gidajen na masu fama da lalurar ta tabin kwakwalwa da kayayyaki musamman ma a lokutan sanyi da yake karatowa. Aminu Garba, ya bayyana hakan ne yayin ganawar sa da gidan rediyon
more

RUNDUNAR ‘YAN SANDAR JIHAR IMO TA SAMU NASARAR CETO SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR IHIALA DA AKA SACE

Comments are closed
Rundunar ‘yan sandar jihar Imo ta samu nasarar ceto shugaban karamar hukumar Ihiala dake jihar Anambra, mai suna Ifeanyi Odimegwu, da dansa Tochi Odimegwu da kuma direbansa Boniface Uche wadanda suka yi garkuwa da su. Kwamishinan ‘yan sandar jihar Imo Dasuki Galadanchi ne ya bayyana hakan a garin Owerri, inda ya ce, an sace shugaban
more

JAM’IYYAR PDP TA GUDANAR DA WATA ZANGA ZANGA DANGANE DA RASHIN AMINCEWAR SU DA SAKAMAKON ZABEN OSUN

Comments are closed
Jam’iyyar PDP ta gudanar da wata kwarya-kwaryar zanga zanga don nuna kin amincewarsu da sakamakon zaben da aka gudanar kashi na biyu a zaben gwamnan jihar Osun, wanda hukumar zabe ta bayyana, jam’iyyar APC a matsayin wadda ta lashe zaben. Zanga zangar da jam’iyar ta gudanar a yau karkashin jagorancin shugaban jam’iyyar, ta kasa Uche Secondus
more

AN KASA SAMUN SAHIHIN SAKAMAKON ZABEN FIDDA GWANIN ‘YAN TAKARKARUN MAJALISUN DOKOKIN JIHA DA NA TARAYYA A NAN KANO

Comments are closed
Har yanzu ankasa samun sahihin sakamakon zaben fidda gwanin ‘yan takarkarun majalisun dokokin jiha dana tarayya na jam’iyyar APC a nan Kano. Zaben wanda aka gudanar ajiya ya zo da rudani sakamakon yadda bangaren kowane dan takara ya ke fidda sanarwar cewa gwaninsu ne ya lashe zaben. A bangaren majalisar Wakilai ta tarayya a mazabar karamar hukumar
more

BABBAN LIMAMIN MASALLACIN USMAN BIN AFFAN YA BUKACI DA A WARE WASU MALAMAI NA MUSAMMAN MASU AMSA FATAWAR AL’UMMA A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA

Comments are closed
Babban Limamin masallacin Usman Bin Affan da ke Gadon kaya, Mallam Abdallah Usman Gadon kaya, ya bukaci da a ware wasu malamai na musamman wadanda zasu ringa amsa fatawar al’umma a shafukan sada zumunta na intanet. Mallam Abdallah Gadon Kaya ya yi wannan kiran ne, Jim kadan bayan kammala shirin Rayuwa Abar koyi na nan gidan
more

JAM’IYYAR APC ZA TAYI WANI KWAMITI NA MUSAMMAN DA ZAIYI DUBA AKAN ZABUKAN FIDDA GWANI NA GWAMNONI A WASU JIHOHIN KASAR NAN

Comments are closed
Jam’iyyar APC za tayi wani kwamiti na musamman da zaiyi duba akan zabukan fidda gwani na Gwamnoni a jihar Imo da kuma Jihar Zamfara. Shugaban Jam’iyyar na Kasa Kwamred Adams Oshiomole ne ya tabbatar da hakan yau juma’a a shelkwatar Jam’iyyar ta Abuja. Adam Oshiomhole ya ce, sabon kwamitin zaiyi duba na tsanaki akan dukkan zabukan da
more
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
  • Notice bar for all your custom notifications for your site visitors. Tweak them as you like using flexible options.
close