Jam’iyyar hamayya ta PRP a Najeriya, ta yi Allah wa-dai da yadda har kawo yanzu wasu jihohi a ƙasar suka gaza fara biyan ma’aikatan jahohin su...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta bayar da umarnin sake sauraron shari’a kan rikicin masarautar Kano da ya hada da Alhaji Aminu Ado Bayero da...
Babbar Kotun jahar Kano mai lamba 11 ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Nasir Saminu, ta zartas da hukuncin kisa akan wani mutum wanda kotun ta samu da...
Gwamnatin jihar Kano ce ta sha alwashin daukar mataki akan shugabannin makarantar G.S.S Gano da ke karamar hukumar Dawakin Kudu, bisa samun shugabannin makarantar da nuna...
Gamayyar ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam a nan Kano sun yi kira ga hukumomin tsaro da su yi aiki kafaɗa da kafaɗa domin samar da zaman...
Matashin ɗan jaridar nan a jihar Kano, da ya ke aiki a gidan Radio Dala FM Kano, Mu’azu Musa Ibrahim, ya musuluntar da wani mutun wanda...
Yayin da mabiya addinin kirista ke gudanar da bikin Kirsimeti yau a faɗin Duniya, wasu mabiya addinin a nan Kano, sun ce bikin kirsimetin a bana...
Kwamitin tsaro da gwamnatin jihar Kano ta kafa mai yaki da harkokikin Shaye-shaye da faɗan Daba da kuma daƙile kwacen Waya, ya ce daga watan Agustan...
Kwamitin tsaro na unguwar Dabino da ke yankin Tukuntawa a ƙaramar hukumar Birni a Kano, ya bukaci al’umma da su ƙauracewa rinka bayar da aron wayar...
Babbar Kotun jaha mai lamba 7 karkashin jagorancin mai Shari’a Amina Adamu Aliyu, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Sustainable Growth Initiatives for human Right Development, ta ce akwai buƙatar gwamnatin Kano ta ƙara sanya idanu tare da ɗaukar...
Hukumar kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wasu ma’aurata bayan da wuta ta ƙonesu a lokacin da Gobara ta kama a ɗakuna biyu...
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun jingine yajin aiki da suka shiga daga ranar Talata, sakamakon zargin da suka yi na gaza...
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani, bisa wasu dalilai da suka bayyana da ke damun...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right Network, ta ce akwai takaici kan yadda ake ƙara samun cin zarafin mata a mazantakewar...