AN BUKACI MUTANE SU RINKA SAUKE BASHI.

Wani malami anan kano Dakta Naziru Datti yasayyadi Gwale, yayi kira ga al’ummar musulmi akan idan za su bada bashi da subi dokokin A….. S.W.T

Dakta Naziru Yasayyadi yayi wannan kiran ne jim kadan bayan kammala shirin wannan rayuwa na nan Gidan Rediyon Dala.

Ya ce duk sanda mai karbar bashi da kuma mai bayarwa za su bada bashi a tsakanin juna ya za ma wajibi abi sharudan da su ka dace.

Ya kara da cewa duk dangantakar dake tsakanin mutum dole ne sai an gindaya sharuda akai.

en_USEnglish
en_USEnglish