YA`YA SU GUJI HANA IYAYENSU YIN AURE .

Wani malamin Addinin musulunci anan Kano Malam Nura Saleh Jajaye yayi kira  ga ‘ya’ya  da su kula da hakkokin da iyayen su ke dashi akansu.

Malam Nura Saleh yayi wannan kiran ne jim kadan bayan kammala shirin wannan rayuwa na nan gidan rediyon Dala a yau.

Ya ce,” ‘ya’ya basu da hurumin hana iyayen su mata Karin aure yayin da ta bukaci hakan

sannan   iyaye das u rinka duba yanayin da ‘ya’yan su ke ciki kafin yin auren”

Malam Nura  Saleh Jajaye Ya kuma ja hankalin iyaye da suji tsoron A…su kyautatawa ‘ya’yan nasu.

 

en_USEnglish
en_USEnglish