RIKICI TSAKANIN SANATA SHEHU SANI DA EL’RUFA’I.

Sanata Shehu Sani ya maka gwamna el’rufa’i a kotu,sakamokon zarginsa da ci masa zarafi da bata masa suna a kafafen yada labarai, Sanatan ya nemi kotu da ta sanya el,Rufa’e ya biyashi diyyar bata masa suna, sannan ya nemi kotu da ta sanya gwamna Elrufa’i ya yayata bashi hakuri a gidajen radiyon da yayi amfani dasu wajen bata masa suna.

en_USEnglish
en_USEnglish