KUNGIYAR KWALLON KAFA TA ENYIMBA TA YI RASHIN NASARA A HANNUN RAJA CASABLANCA

A cigaba da gasar cin kofin kalubale na nahiyar Afrika wato Confederation Cup na kungiyoyi, a yammacin jiya ne kungiyar kwallon kafa ta Enyimba ta yi rashin nasara da ci daya da nema a gidanta a hannun Raja Casablanca ta kasar Morocco, ya yin da kungiyar Al-Masry ta yi canjaras da AS Vita Club.
Wakilin mu Abba Haruna Idris na da cigaban fasarar labarin da ma wasu sauran wasannin da Uchenna Iyoke ya hada.

en_USEnglish
en_USEnglish