Daily Archives: 02/04/2019

Firsinoni a Kano zasu fara karatun digiri a gidajen kurkuku

Comments are closed
Shugaban hukumar gidajen yari a jihar kano CP Magaji Ahmad Abdullahi ya ce sun kammala dukkanin shirye-shiryen da suka kamata tsakaninsu da Jami'ar karatu saga gida, wato Open University don fara yin karatun digirin firsinonin nan da watanni uku masu zuwa. Cp Magaji Ahmad Abdullahi ya ce akwai bukatar masu hannu da shuni da kuma kungiyoyin
more

WASU YAN SARA SUKA SUN AJIYE MAKAMANSU

Comments are closed
Wasu yan Sara suka dake unguwar Giginyu a birnin Kano sun ajiye makaman su, sun kuma riki hanyar zaman lafiya sakamakon kiraye-kiraye da Al'umma sukeyi. Daga nan kuma shugaban yan sinturin yankin Alhaji Ibrahim Garba yasha alwashin samawa matasan aikin yi, wasu kuma ya basu jari domin dogaro da Kai. A nasu bangaren yan Sara sukan sun
more

Muna son ayi mana gadar sama a Dan Agundi -Masu abin hawa Kano

Comments are closed
Masu ababen hawa a nan jihar Kano sun bukaci gwamnatin jihar Kano da ta yi musu gadar sama a mahadar titin Dan Agundi. Kiran ya biyo baya ne yayin da masu ababen hawa ke korafin su yayin da cinkoson ababen hawa ya rutsa da su. Sun ce a ko da yaushe masu ababen hawa na fuskantar matsalar
more

Saurari Shirin Baba Suda na Jiya Litinin 01-04-2019

Comments are closed
A cikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa an samu gawar wani yaro rataye a unguwar Yamadawa dake nan Kano. Wata kotu a Kano ta aike da wani uba gidan dan kande saboda zargin zubawa 'yarsa guba a Bulimboti. Biki buduri: Wani saurayi ya buga katin daurin aurensa shekaru biyu kafin ranar. Akwai kuma fannin mu na TABDIJAM
more