Daily Archives: 03/04/2019

Saurari shirin Labarin Zuciya na ranar Laraba 03-04-2019.

The URL you entered is not a .mp3 file.

shirin Labarin zuciya shiri ne da gidan radio Dala Fm yake gabatarwa a kowacce ranar Talata da Laraba karfe 10:00 na safe zuwa 10;30 tare da Zainab Abdurrahaman mai Agogo sharhi kuma ya biyo baya da karfe 10:30 zuwa 11:00 na safe tare da Asma’au Sadik baby nice.

shrin ya kunshi labaran littafan marubuta daban-daban na hausa da suke batu akan zamantakewar yau da kullum musamman ma soyayya.

Ku saurari shirin:

Download Now

A yi sauraro lafiya.

 

Saurari shirin Baba Suda na jiya Talata 02-04-2019

The URL you entered is not a .mp3 file.

A cikin shirin za ku ji cewa ‘yansanda sun gurfanar da wata ‘yar talla a gaban kotu bisa zargin satar miliyoyin kudi

Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu matasa da ake zargin su da siyar da miyagun kwayoyi da sauran laifuka

Ita kuwa wata kotu ta yankewa wata mata hukuncin zama a gidan Yari bisa satar yara da ta  yi.

Za ku iya sauraran shirin :

Download Now

A yi sauraro lafiya.

Miji ya yanka matarsa da Wuka cikin daren jiya a Kano

Comments are closed
Shidai wannan lamari ya farune a unguwar Dorayi Babba dake karamar hukumar Gwale a nan Kano, kusa da inda muka baku labarin zargin wani almajiri ya rataye yaron gidan da yake akai a makon da ya gabata. Saurari shirin Baba Suda na daren yau Laraba karfe 10:30 pm a tashar Dala Fm don saurari Cikakken rahoton.
more