Daily Archives: 04/04/2019

Takaitattun Labaran Yau 04-04-2019

Comments are closed
Labarai a Takaice Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta gurfanar da wasu mutane biyu a gaban kotun tarayya dake zanamta anan kano karkashin jagorancin Justice Sa’adatu Ibrahim Mack, sakamakon samun su da yunkurin shigar da lalataccen maganin maleriya kusan na miliyoyin naira. Shugaban hukumar ta NAFDAC a nan kano, Shaba Muhammad, ya
more

Saurari shirin Baba suda na jiya Laraba 03 04 2019.

The URL you entered is not a .mp3 file.

Ana zargin wani mutumi ya yanka matarsa cikin dare a kano ya kuma bunne ta ba tare da kowa ya saniba, saidai bayan fadar dalilnasa yace tsautsayi ne.

Auren wata mata ya mutu a kano sabo da kin cin shinkafa ‘yar hausa.

Hukumar NAFDAC ta gurfanar da wasu mutane a kotu sakamakon samunsu da jabun maganin maleriya na miliyoyin naira.

Suma wasu da ake zargi da cuwacuwar kudi kimanin sama da yuro dubu dari takwas, sun sake tsaya a gaban babbar kotun tarraya dake kano.

surari cikakken shirin:

Download Now