Daily Archives: 05/04/2019

Labarai a Takaice na yau Juma’a 05-04-2019

Comments are closed
LABARAI A TAKAICE        Kotun sauraron kararrakin zaben Gwamna da na ‘yan Majalisu ta Jihar Kano, ta gargadi ‘yan siyasa cewa, ba za ta lamunci katsalandan daga kowa ba a lokacin da ta fara zamanta. Shugaban kotunan, Mai Shari’a Nayai Aganaba ya kuma ce, ''akalla kararrakin zabe 33, aka shigar gaban kotun sauraron kararrakin zaben ta jihar Kano,
more