A cikin shirin mu na gasar Premier ta kasar Ingila za mu kawo muku wasa kai tsaye tsakanin kungiyar kwallon ta Newcastle United da ta takwararta ta Crystal Palace daga filin wasa na St James Park. Za mu kawo muku sharhin wasan da karfe 3:30 a kuma take wasa
more