Daily Archives: 08/04/2019

Rahoto: Fasahar Matasa na Cigaba da Habaka a Kano

Comments are closed
Rahoto: Fasahar Matasa na Cigaba da Habaka a Kano   Fasaha da kere-kere tsakanin matasa abune da ya zama ruwna dare a tsakanin matasa a jihar Kano, inda zakaga matasa na kera motoci, gidaje na gwangwani da kuma kwali ko na katako. Shin ko wane tallafi wadannan matasa dake wannan kere-keren ke samu? Wane irin kalubale suke fuskanta? Akan wannan
more

Saurari Shirin Baba Suda na Ranar Jumu’a 05 04 2019

Comments are closed
Acikin shirin Baba Suda na ranar Jumu'a kunji cewa: Ana Zargin Wani Matashi Da Yiwa Wata Budurwa Binniya A Ciki Karshe Tace Ga Garunku Nan, Sabo Da Dalilin Soyayya. A Yayainda Wata Uwa Ta Tura Danta Kauye Bayan Da Ta Karbe Wasu Tarin Katinan Waya Na Makudan Zaira Da Ake Zargin Sun  Debo A Wani Shago, Shi Kuwa
more

Labarai a Takaice na yau 08-04-2019

Comments are closed
LABARAI A TAKAICE.   Kungiyar dake rajin bunkasa ilimi a cikin al’umma ICEADA, tayi kira ga matasa da su rungumi zaman lafiya tare da kaunar junan su, domin samar da cigaban jiha dama kasa baki daya. Shugaban kungiyar, Farfesa Muhammad Bello, ya kuma ce "kamata yayi gwamnati ta rinka tallafawa matasa da sana’o’in dogaro da kai, don ta
more