Daily Archives: 09/04/2019

Zaben Kano: Kotu ta amince da bukatar PDP

No comments
Zaben Kano: Kotu ta amince da bukatar PDP Kotun karbar korafe korafen zaben gwamna a nan Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan jahar Kano a jam iyyar PDP Abba Kabir Yusuf suka yi. Lauyoyin dai sun roki kotun da ta sanya hukumar zabe INEC ta basu duk wasu takardun zaben ranar 9 da
more