Daily Archives: 10/04/2019

Takaitattun Labarai na yau 10-04-2019

No comments
Labarai a Takaice   Wani kwarraren lauya mai zaman kasa a nan jihar Kano, Barista Umar Usman Danbaito, ya yi kira ga gwamnati da ta samarwa da makiyaya wuraren kiwo tare da gina masu makarantu don basu ingantaccen ilimi wanda shine zai magance yin garkuwa da mutane da ake fuskanta a fadin kasar nan. Barista Danbaito, na bayyana
more