Daily Archives: 11/04/2019

PDP TA GARZAYA KOTU A KANO.

No comments
A yau ne Jam iyyar PDP ta shigar da Kara a gaban kotun karbar kararrakin zabe anan kano. Dan takarar gwamna a karkashin Jam iyyar PDP Engr Abba kabir yusuf shine ya sanya hannu a takardun karar. Cikin bukatunta, Jam iyyar PDP ta nemi da a ayyana Abba kabir yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben 23
more

Takaitattun Labarai na yau 11-4-2018

No comments
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta yi kira ga maniyatan bana da su guji yada jita-jita tare da mai da hankali wurin halartar bita da kuma bin dokar kasar Nijeriya da Saudiyya. Wakilin mu Abba Isah Muhammad, ya rawaito mana cewa, Shugaban hukumar jin dadin alhazan a nan Kano, Malam Muhammad Abba Dambatta ne
more

Saurari shirin Baba Suda na Ranakun 9-10-04-2019

No comments
Sarkin Borin  Kano Shida Kwankwamansa Sunyi  Martani Kan Sumamen Da Hukumar Hisba Ta Kai Wani Gida Ayankin Samegu, Akwai Bayanin Kwankwaman. Ana Zargin Wani Mutumi Ya Yaudari Wata S.A Din Gwamna Ya Gudu Da Wata Kankarariyar Motarata Mai Tsada Kirara Yarbirni, Lallai Wanan Mutumi Ya Debo Ruwan Dafa Kansa Tudai Ya Zo Hannu Wanimatahi Daya Kwashe Shekaru
more